Kamal Alhasan

Kamal Alhasan DeFi enthusias|DEX Trader|communityBuilder| & Web3Technology Analyst| Airdrop hunter| ,student ACADEMY

24/02/2026



Voodex Zealy Campaign — Reward Structure

The total reward pool for this campaign is $300. Rewards will be distributed to the Top 20 participants on the Zealy leaderboard at the end of the 15-day campaign.

Participants are encouraged to complete quests daily, remain active in the community, and climb the leaderboard to secure a winning position.



Reward Distribution

1st place — $50
2nd place — $40
3rd place — $30

4th place — $20
5th place — $15
6th place — $15
7th place — $12
8th place — $12
9th place — $10
10th place — $10

11th to 20th place — $8.60 each

Total reward pool: $300



Campaign Notes
• Campaign duration: 15 days
• Only real and active users will be counted
• Spam or bot activity will lead to disqualification
• Participants must complete tasks across X and Telegram
• Final rewards will be distributed after campaign 15 day

https://zealy.io/cw/voodexcommunity/invite/RLsz7ND1MADfDCQNJfRHj?questId=f53c1b3d-b0dc-4ebc-ba90-b764137468c8

82,588 people are already in the Zetarium race. With 111.9M points earned and only 12 days to go, the clock is ticking. ...
07/02/2026

82,588 people are already in the Zetarium race. With 111.9M points earned and only 12 days to go, the clock is ticking. ⏳

Don't miss the next big thing in Web3. Secure your spot on the leaderboard today! 📈

https://airdrop.zetarium.world/?ref=f3762366

"

17/01/2026

Wannene zae fara faruwa a 2026? 🤔

$BTC: $125,000
$ETH: $7,000
$BNB: $1,000
$SOL: $400
$TRUMP: $50
$CORE: $10
$DOT: $80
$DOGE: $1
$APT: $30
$ICE: $0.05
$SUI: $8
$XRP: $4
$ADA: $2
$PI: $5
$SHIB: $0.001

👇Bayyana mana ra'ayinka🤔

Some Tools every Web3 jobber should be grinding this period:• DexScreener• CoinGecko• CoinMarketCap• CryptoRank• RootDat...
16/01/2026

Some Tools every Web3 jobber should be grinding this period:

• DexScreener
• CoinGecko
• CoinMarketCap
• CryptoRank
• RootData
• Telegram
• X (Twitter)
• Reddit
• LinkedIn
• TikTok
• Instagram
• DefiLlama
• PinkSale
• ICODrops
• Web3. career
• CryptoJobsList (cryptojobslist. com)
• CryptocurrencyJobs (cryptocurrencyjobs. co)
• MyWeb3Jobs (myweb3jobs. com)
• Remote3 (remote3. co)
• Crypto. jobs
• Pump. fun
• GMGN. ai
• Grok

Bookmark this and check the Quote later for another Important Alpha

Web3 ko Trading?A fagen hada-hadar kudi ta zamani, akwai bambanci mai girma a tsakanin su biyun nan1=Web3  fage ne wanda...
16/01/2026

Web3 ko Trading?

A fagen hada-hadar kudi ta zamani, akwai bambanci mai girma a tsakanin su biyun nan

1=Web3 fage ne wanda damar da za ka iya samun kudi ba tare da ka taba aljihunka ba. A nan, kudin cefanenka ba takarda bace, illa kwakwalwarka da lokacinka.
Hikimar: Web3 yana dogara ne ga Gudunmawarka wato kokarinka, kwarewarka, da amfanin da ka bayar ga ci gaban tafiyar.

Trading= shi Saye da Sayarwa ne , kofa ce da take a rufe ga wanda bai riko kudi a hannu ba. Ba zai yiwu ka girbe riba inda baka shuka jari ba. Ma'ana
Hikimar: Trading yana ta'allaka ne ga Jarinka wato yawan kudin da ka zuba, da juriyarka wajen bin ka'ida, da kuma kwarewarka wajen kare jarinka daga salwanta.

Fahimtar wannan bambancin shine matakin farko na nasara. Kada ka tunkari kofar da ke bukatar kudi alhali kwarewa kawai gare ka, kuma kada ka tozarta kwarewa a inda kudi kawai ake bukata.

Ka gane bambancin. Ka zabi tafarkin da ya dace da karfinka.
Kamal Alhassan

16/01/2026
🎉 Kyautar Naira 3,000Yadda zaku samu:1: Ku sauke manhajar **Carding App** (a Playstore ko iOS Appstore)2: Ku yi amfani d...
13/01/2026

🎉 Kyautar Naira 3,000

Yadda zaku samu:
1: Ku sauke manhajar **Carding App** (a Playstore ko iOS Appstore)
2: Ku yi amfani da Promo Code: 【CF8JTT6
】👈👈👈
✅ Zaku samu ₦3,000 nan take
💰 Zaku iya cirewa ta katin waya (Airtime) ko ku tura zuwa asusun bankin ku.

📲 Playstore
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.bh.carding
📲 App Store
https://apps.apple.com/ng/app/carding-sell-gift-cards/id6742431377

Wajen yin rajista, zaɓi yin rajista da lambar waya (phone number registration) Ko (Email address)kai tsaye, sannan ku sanya lambar gayyata (invitation code) 【CF8JTT6】👈👈👈 domin samun kyautar rajista ta Naira 3000.
Allah ubangiji yabada sa'a

10/01/2026

Febonachi

Ba a dare daya ake zama kwararre ba. A matsayina na dalibin Web3, akwai abubuwan da suke da wahala a farko, amma juriya ...
05/01/2026

Ba a dare daya ake zama kwararre ba.

A matsayina na dalibin Web3, akwai abubuwan da suke da wahala a farko, amma juriya ita ce mabuɗin nasara. Kada ka ji tsoron fara wani abu saboda baka san shi ba.
Yau dalibi, gobe malami. Insha Allah kowa zai kai ga gaci idan dai ba mu daina koyo ba.
Ina yi wa kowa fatan alheri a duk abin da kuke koyo

#いいね返し #パープル 💫 #フォロワー歓迎 #2018 🐶

Address

New York
London
732101

Opening Hours

Monday 9am - 5pm
Tuesday 9am - 5pm
Wednesday 9am - 5pm
Thursday 9am - 5pm
Friday 9am - 5pm
Saturday 9am - 5pm
Sunday 9am - 5pm

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kamal Alhasan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share