IMAM KASIM Alhaji Ja’afar

IMAM KASIM Alhaji Ja’afar Preaching of Islam and Da’awa

10/04/2026
Assalamu Alaikum Warahamatullah.  Muna sanar da ‘yan uwa Daliban Ilmi musamman masu bibiyar wannan shafin namu mai suna ...
26/03/2026

Assalamu Alaikum Warahamatullah.

Muna sanar da ‘yan uwa Daliban Ilmi musamman masu bibiyar wannan shafin namu mai suna cewa Insha Allahu zamu dawo karatu
Ranar Juma’ah (Gobe): Masallacin dake gidan Margayi Alh. Sule Basaura, B/k. Allah ya nuna muna lokaci lafiya, ya bamu ikon Halarta.
Ameen ya Hayyu ya Qayyum.

Sanarwa daga Kwamitin Media

28/01/2026

TA’AZIYA DAGA IMAM AMINU HASSAN BK ZUWAGA FADILATU SHEIKH MUTFY ABDULRAHMAN ISAH JEGA BISAGA RASUWAR DAYA DAGA CIKIN MATANSHI.

MUNA ROKON ALLAH YAJIQANTA DA RAHAMA YAKAI HASKE CIKIN QABARINTA

Adresse

Taohuwar Mayanka Area Birnin Kebbi
Birnin Konni

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque IMAM KASIM Alhaji Ja’afar publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager