B Imam Shiekh Ahmadur-Rufa'i

B Imam Shiekh Ahmadur-Rufa'i Almajiri

05/11/2025

Shiekh Abul-Fatahi Bauchi Nigeria

05/11/2025

DAGA CIKIN SHIRIN SUFANCI DA SUFAYE,

Asaurara dakayu.

20/10/2025

Muna godiya ga'Allah da Iyayenmu da malamanmu,
Muna rokon Allah yakara daukaka Muslunci da Musulmi yakara daukaka Zawuyyar Shiekh Muhammad Balarabe, Allah yakarama Shiekh Muhammad Balarabe yarda da kusanci dashi da mataimakansa Baki daya da Almajiransa da nasu Almajiran da Masoya.

20/10/2025

Maulana Shiekh Malam Abdullahi Abubakar Yabo Khadimin gidan Shiekh Muhammad Balarabe Jakadan Alkur'Ani Mai Girma Zawuyya Gusau ya jagoranci wata babbar walima agarin KUJE Abuja Nigeria Jiya Lahadi 19/10/2025

20/10/2025

Taron walimar Saukar Alkur'Ani Mai Girma Wanda Babu taro kamarsa.

19/10/2025

Karatun Diwani kenan awajan Taron walimar Saukar Alkur'Ani Mai Girma

09/10/2025

Samarin Faidha Ibrahimiyya Hizburrahim Nurul-Huda Sabon machi Maradi Jamhuriyar Nijar.

06/10/2025

Gaisuwar Taโ€™aziyya kenan da jajantawa da Shiekh Malam Abdullahi yabo ya gudanar a garin Wanke Allah ya kara masa lfy
Allah ya jikan wadan da s**a rasu da Rahama,
Allah ya dauke muna wadan ga fitintinu da balaโ€™i Alfarman Annabi Muhammad S A W ๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿคฒ๐Ÿป

06/10/2025

Gafa irin al'ร dun da muke dashi a masarautun mu

Amma yanzu dayawa an sakesu sai soki burutau

Da sunan sarauta
Kai dun Girman ALLAH SWT
Wannan sarkin bai burge kaba ya baka sha'awa?

Sarkin AZARE BAUCHI st

06/10/2025

ุนูŽู†ู’ ุดูŽุฏู‘ูŽุงุฏู ุจู’ู†ู ุฃูŽูˆู’ุณู ุŒ ู‚ูŽุงู„ูŽ : ุซูู†ู’ุชูŽุงู†ู ุญูŽููุธู’ุชูู‡ูู…ูŽุง ุนูŽู†ู’ ุฑูŽุณููˆู„ู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ุตูŽู„ู‘ูŽู‰ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ู ูˆูŽุณูŽู„ู‘ูŽู…ูŽุŒ ู‚ูŽุงู„ูŽ : " ุฅูู†ู‘ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูŽ ูƒูŽุชูŽุจูŽ ุงู„ู’ุฅูุญู’ุณูŽุงู†ูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ูƒูู„ู‘ู ุดูŽูŠู’ุกูุŒ ููŽุฅูุฐูŽุง ู‚ูŽุชูŽู„ู’ุชูู…ู’ ููŽุฃูŽุญู’ุณูู†ููˆุง ุงู„ู’ู‚ูุชู’ู„ูŽุฉูŽุŒ ูˆูŽุฅูุฐูŽุง ุฐูŽุจูŽุญู’ุชูู…ู’ ููŽุฃูŽุญู’ุณูู†ููˆุง ุงู„ุฐู‘ูŽุจู’ุญูŽุŒ ูˆูŽู„ู’ูŠูุญูุฏู‘ูŽ ุฃูŽุญูŽุฏููƒูู…ู’ ุดูŽูู’ุฑูŽุชูŽู‡ู ููŽู„ู’ูŠูุฑูุญู’ ุฐูŽุจููŠุญูŽุชูŽู‡ู ".
- ุฑูˆุงู‡ ู…ุณู„ู…

Aikin Allah sai mutanen Allah wadanda s**asamu MUWAFAQA daga Allah, A cikin kowace Unguwa ba'a rasa Diyan Musulmi Yara d...
05/10/2025

Aikin Allah sai mutanen Allah wadanda s**asamu MUWAFAQA daga Allah,

A cikin kowace Unguwa ba'a rasa Diyan Musulmi Yara da Manya, Saide kowane yaro Bukatarsa yaci yakoshi yayi Barci ko yake wajan wasa, ko wajan Hira, ko Kuma ayi kallon Fina-Finan hausar Kano ko India,

Wasu Kuna sun rike wayoyinsu suna bibiyar Intanet (SOCIAL MEDIA) yanzu wasu suna can Wajan Wifi,

Lokaciko yanata tafiya baya jiran kowa,

Allah kabamu Ilimi Mai Albarka Mai Amfani.

Allah kasa mucika da Imani Alfarmar shugaba Sallallahu alaihi wa'alihi wa'sahabihi Wasallam amen

05/10/2025

Allah yamaimaita yakarbi dukkan ayukka

Adresse

Maradi

Site Web

Notifications

Soyez le premier ร  savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque B Imam Shiekh Ahmadur-Rufa'i publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisรฉe ร  d'autres fins, et vous pouvez vous dรฉsabonner ร  tout moment.

Partager