Murya Daga Talakawa

Murya Daga Talakawa โœญ๐“…ƒ๐™ˆ๐™ช๐™ง๐™ฎ๐™– ๐™˜๐™š ๐™™๐™–๐™œ๐™– ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™–๐™ ๐™– โ€” ๐™—๐™– ๐™™๐™ค๐™ฃ ๐™จ๐™ž๐™ฎ๐™–๐™จ๐™– ๐™—๐™–, ๐™จ๐™–๐™ž ๐™™๐™ค๐™ฃ ๐™œ๐™–๐™จ๐™ ๐™ž๐™ฎ๐™–.
๐™ˆ๐™ช๐™ฃ๐™– ๐™ข๐™–๐™œ๐™–๐™ฃ๐™– ๐™ฎ๐™–๐™™๐™™๐™– ๐™ฏ๐™ช๐™ ๐™–๐™ฉ๐™–๐™ฃ ๐™Ÿ๐™–๐™ข๐™–โ€™๐™– ๐™ ๐™š ๐™Ÿ๐™ž โ€” ๐™—๐™– ๐™™๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™จ๐™ช ๐™Ÿ๐™ž ๐™ฉ๐™จ๐™ค๐™ง๐™ค ๐™—๐™–, ๐™™๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™จ๐™ช ๐™›๐™–๐™ง๐™ ๐™–.

06/06/2025

Eรฏd mubarak
Jama'a barkan mu da sallah
Da fatan allah ya mai mai tamana. Amin

02/06/2025

Jawabin shugaban kasar Nijer gรฉnรฉrale abdourrahmane tchani

๐Ÿ”ฅ๐Ÿ›ข๏ธ NOUS AVONS DU Pร‰TROLE, MAIS NOUS VIVONS COMME DES MENDIANTS ! ๐Ÿ›ข๏ธ๐Ÿ”ฅOร™ EST LA JUSTICE ? Oร™ EST LA DIGNITร‰ ?Pendant que ...
31/05/2025

๐Ÿ”ฅ๐Ÿ›ข๏ธ NOUS AVONS DU Pร‰TROLE, MAIS NOUS VIVONS COMME DES MENDIANTS ! ๐Ÿ›ข๏ธ๐Ÿ”ฅ

Oร™ EST LA JUSTICE ? Oร™ EST LA DIGNITร‰ ?

Pendant que le sol de notre pays regorge dโ€™or noir, ce sont les sociรฉtรฉs chinoises qui contrรดlent notre pรฉtrole !
๐Ÿ‘‰๐Ÿพ 85% de la production pรฉtroliรจre part dans leurs poches.
๐Ÿ‘‰๐Ÿพ Et nous, les fils du pays ? Nous achetons le litre ร  600F CFA ! ๐Ÿคฌ

CE Nโ€™EST PAS UNE ERREUR, Cโ€™EST UN CRIME CONTRE LE PEUPLE !

Nos dirigeants ont vendu notre richesse nationale ร  des intรฉrรชts รฉtrangers, pendant que les Nigรฉriens peinent ร  remplir leur rรฉservoir, ร  faire bouillir la marmite, ou ร  aller ร  lโ€™hรดpital.

๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ช Pourquoi avoir du pรฉtrole si cโ€™est pour enrichir Pรฉkin pendant que Niamey sโ€™enfonce dans la misรจre ?
๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ช Pourquoi tolรฉrer ce pillage organisรฉ de nos ressources naturelles pendant que les enfants de ce pays meurent dans le silence ?

LES TALAKAWA NE SONT PAS DES ESCLAVES !
NOUS REFUSONS CE SILENCE QUI NOURRIT LA TRAHISON !
NOUS EXIGEONS LA Rร‰VOLUTION DE LA CONSCIENCE !

๐Ÿ“ข Partagez ce message. Faites-le tourner partout.
๐Ÿ“ข Que la vรฉritรฉ sorte des ruelles et des villages, des stations dโ€™essence jusquโ€™aux bureaux ministรฉriels !
๐Ÿ“ข Quโ€™ils sachent : LE PEUPLE Nโ€™EST PAS ENDORMI !

Le Niger a du pรฉtrole, mais les Nigรฉriens nโ€™ont pas de pรฉtrole, le Niger a l'uranium mai les nigeriรจnnes non pas d'รฉlectricitรฉ . Voilร  le scandale.
Nous nโ€™attendrons plus. Nous parlerons, et nous nous lรจverons.

โœŠ๐Ÿพ
โœŠ๐Ÿพ
โœŠ๐Ÿพ

๐Ÿ”ฅ๐Ÿ›ข๏ธ MUNADA MAI, AMMA MUNA ZAMAN MARASA MAI! ๐Ÿ›ข๏ธ๐Ÿ”ฅWannan abu da ke faruwa a Nijar abin KUNYA ne! Arzikin ฦ™asa โ€” MAI โ€” ya ko...
31/05/2025

๐Ÿ”ฅ๐Ÿ›ข๏ธ MUNADA MAI, AMMA MUNA ZAMAN MARASA MAI! ๐Ÿ›ข๏ธ๐Ÿ”ฅ

Wannan abu da ke faruwa a Nijar abin KUNYA ne! Arzikin ฦ™asa โ€” MAI โ€” ya koma hannun โ€˜yan kasuwa na ฦ™asar waje, musamman โ€˜yan Chine, su ke kwashe arzikinmu su kai kasarsu su more, amma MU TALAKAWA? Muna sayan lita ษ—aya a 600F CFA kamar ba mu da arziki! ๐Ÿ˜ค

๐Ÿ›‘ SHIN MU NE BA MUTANE BA? ๐Ÿ›‘ SHIN ARZIKI AN HALICCE SHI NE DOMIN BAKIN HAฦ˜ORA NA โ€˜YAN KASAR WAJE SU MORE?

Gwamnoni da shugabanni sun jefa arzikin ฦ™asar hannun kamfanonin China, s**a rufe idanu da bakin su saboda cin hanci. Ana ce mana muna da mai, amma 85% na abin da ake hakowa ba ya shiga hannun gwamnati โ€” yana shiga aljihun kamfanoni na waje da wasu โ€˜yan tsiraru! ๐Ÿ˜ก

WANE IRIN WAWAN SHIRI NE WANNAN?

๐Ÿคฌ Lallai lokaci yayi da za mu ce YA ISA!!!
โœŠ๐Ÿผ Lokaci ne na tayar da murya da fadin gaskiya!
โš–๏ธ Mu TALAKAWA ba ZOMAYE ba ne, kuma ba za mu ci gaba da zama shiru ba.

๐Ÿ”Š Idan ka damu da makomar ฦ™asarka, RABA WANNAN SAKON.
๐Ÿ“ข Bari hukuma ta sani cewa MUNA GANIN KOMAI, kuma BA ZAMU YARDA DA CIN AMANA BA!

Mai a ฦ™asa, amma muna sayan mai daga najeriya, uranium a kasa amma muna kwuna a duhu ๐Ÿค”โ€” wannan zalunci ne, kuma muna ฦ™in yarda da shi!!! ๐Ÿ˜ 

Chaque fois que tu penses que les conflits en Afrique de lโ€™Ouest viennent seulement de lโ€™intรฉrieur โ€” alors, repense-y.> ...
30/05/2025

Chaque fois que tu penses que les conflits en Afrique de lโ€™Ouest viennent seulement de lโ€™intรฉrieur โ€” alors, repense-y.

> Chaque fois quโ€™un pays est en guerre, il y a quelquโ€™un qui en profite.

Les soldats et les armes viennent de lโ€™รฉtranger.

Les entreprises prennent nos richesses.

Lโ€™ancienne puissance coloniale revient au nom de โ€œlโ€™aideโ€.

Mรชme les espions et les politiciens disent : โ€œPardonnez-nous, aidez-nous...โ€

> Ce sont eux qui tirent profit du conflit qui nous tue.
Nous, nous pleurons โ€” eux, ils font du commerce.

Ils nous donnent les fusils โ€” et nous, on sโ€™entretue.
Ils prennent notre or โ€” et nous, on dort dans le noir.
Ils installent leurs bases militaires โ€” mais nos villages souffrent toujours des terroristes.

La vรฉritรฉ ?

> Celui qui vend le feu ne veut jamais que lโ€™incendie sโ€™arrรชte.

Certains ne veulent pas la paix โ€” parce que la guerre leur rapporte.

- Rรฉveillons-nous.
Si nous voulons nous protรฉger du terrorisme, commenรงons par identifier ceux qui sโ€™enrichissent grรขce ร  lui.

Duk lokacin da kace ganin rikici da ke cikin kasashenmu na Afirka ta Yamma kawai daga cikin gida ne โ€” to ka sake tunani....
30/05/2025

Duk lokacin da kace ganin rikici da ke cikin kasashenmu na Afirka ta Yamma kawai daga cikin gida ne โ€” to ka sake tunani.

A duk lokacin da ฦ™asa ke cikin rikici, akwai wanda ke cin moriya.

Sojoji da makamai suna zuwa daga waje

Kamfanoni suna ษ—aukar arzikinmu

Tsohuwar mai mulkin mallaka na komawa cikin ฦ™asa da sunan taimako

Har ma da leฦ™en asiri da 'yan siyasa da za su ce: "Ku yafe mana, ku taimake mu..."

To, su ne ke cin ribar rikicin da ke kashe mu.
Mu muna kuka โ€“ su suna kasuwanci makaman su, suna bamu muna basu ma'adinai.

Su ne ke kawo bindiga, mu muna bugu da ita.

Su ne ke ษ—aukar zinariya, mu muna kwana a duhu.

Su ne ke kafa barikin soja, amma ฦ™auyuka namu na fama da โ€˜yan taโ€™adda.

Gaskiyar magana?
Wanda ke sayar da wuta baya son a kashe gobaraba

Wani ba ya so zaman lafiya ya zo โ€” idan zaman rikici yana kawo masa kudi.

Mu farka. Idan muna so mu kare kammu daga taโ€™addanci, sai mu fara gano wanene ke jin daษ—insa.

25/05/2025
Kasar da ke da uranium โ€” amma tana cikin duhu,Kasar da ke da arziki โ€” amma yara na tsince abinci a bola,Kasar da ke baiw...
25/05/2025

Kasar da ke da uranium โ€” amma tana cikin duhu,
Kasar da ke da arziki โ€” amma yara na tsince abinci a bola,
Kasar da ke baiwa Faransa wuta โ€” amma ita bata da hasken rana.
Wani abu mai cike da tambaya...
Niger tana da uranium โ€” shine kayan da ake ฦ™irฦ™irar wutar lantarki da shi.

Amma mu da muka mallake shi:
โ€“ Muna rayuwa cikin duhu.
โ€“ Muna siya wutar lantarki daga wata ฦ™asa.
โ€“ Muna karษ“ar kudi kaษ—an, su kuma suna sayar da haske mai tsada.

A gefe guda:
โ€“ Faransa na samun wuta daga uranium ษ—inmu
โ€“ Turai na dumama gidajensu da arzikin ฦ™asarmu
โ€“ Mu muna cikin yunwa, rashin asibiti, da rashin makaranta

Me zaku ce game da wannan?A cikin rana, zaka ga dubban matasa da yara suna barace-barace a t**i.Ba sakamako bane na rash...
25/05/2025

Me zaku ce game da wannan?
A cikin rana, zaka ga dubban matasa da yara suna barace-barace a t**i.
Ba sakamako bane na rashin iyaye kawai โ€” sakamako ne na rashin shugabanni masu tausayi.

Shin wannan abu mai cau ne?
Ko dai ฦ™asa ta mutu, ko kuma zukatan shugabanni sun yi kankara.

Yaya za a magance wannan?
โ€“ Makarantar gyaran hali,
โ€“ Ilimin addini da boko,
โ€“ Aikin jari ga iyaye,
โ€“ Da shugabanci mai tausayi.

Talaka baya bukatar asibiti mai kwalliya โ€” idan ษ—ansa na kwana a t**i...

24/05/2025

โ€œShugaba na gari ba sai yayi dogon jawabi ba โ€” idan ya tsaya a t**i kuma mota ta tsaya masa, mutane su ce: wannan mutumin ya rike hakkinmu, ba hannu!โ€

Wani shugaba sai ya tsaya a t**i, amma mutane su kara gudu...

Adresse

Niamey

Site Web

Notifications

Soyez le premier ร  savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Murya Daga Talakawa publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisรฉe ร  d'autres fins, et vous pouvez vous dรฉsabonner ร  tout moment.

Partager