Sani Amadou

Sani Amadou Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Sani Amadou, Épicerie, Niamey.

04/04/2026

Ina tausayin siririyar mace 😭

Bayan Aurenmu Da Amaryata a Makon Da Ya Gabata, Na Dauketa Kai Tsaye Daga Kano Zuwa Abuja Domin Cin Amarcin Mu.Dama Na R...
04/04/2026

Bayan Aurenmu Da Amaryata a Makon Da Ya Gabata, Na Dauketa Kai Tsaye Daga Kano Zuwa Abuja Domin Cin Amarcin Mu.

Dama Na Riga Nayi Booking Din Ɗakin Hotel Mai Kyau Inda Zamu Zauna Tsawon Kwanaki. Bayan Mun Shiga Ɗakin Hotel Din, Sai Nace Bari Na Saka Chajin Wayata Domin 2 Percentage Ne Kawai Ya Rage Min.

Kammala Jona Wayata Kenan a Soket Ɗin, Sai Amaryar Tawa Ta Faɗa Min Cewa Ai Duk Soket Ɗin Dake Cikin Wannan Hotel Din Sun Lalace Gaba Ɗaya Na Ɗaki Mai Lamba 15 Ne Kawai Yakeyi.😳

Domin Ƙara Tabbatar Da Abinda Ta Faɗa Min Gaskiya Ne, Na Danna Wayata Don Na Gani Dubawata Ke Da Wuya Naga Wayar Batayi Abinda Amaryata Ta Faɗa Gsky Ne.😭

Na Tambayeta Yadda Akayi Tasan Cewa Duk Soket Ɗin Hotel Din Basayi Amma Taƙi Ta Gaya Min.😣

Allah Yasa Dai Abinda Nake Zargi Ba Gsky Bane.😳🥹🤔

Matata ta ɗauki wayata ta goge number din budurwata Zainab, ta saka nata number da sunan “Zainab Lv.” kamar yadda nayi s...
03/04/2026

Matata ta ɗauki wayata ta goge number din budurwata Zainab, ta saka nata number da sunan “Zainab Lv.” kamar yadda nayi saving Ban san yaya akayi tasan komai ba, sai kawai na ga saƙo daga “Zainab Lv” tana neman 10,000 naira. Nan take na je wajen matata na yi ƙarya cewa ɗan’uwana ba shi da lafiya yana buƙatar kuɗi cikin gaggawa. Ta bani kuɗin ba tare da wata tambaya ba, ni kuma na tura da sauri zuwa account dinda budurwa ta Zainab taturamin.

Da yamma ina hutawa sai na sake tura saƙo domin tabbatarwa, kota gani saita yimun dacewa “Ka kira ni yanzu.” Nan take na kira! sai na ji muryar matata.

A lokacin ne na gane girman kuskuren da na aikata gashi banida wani 10k din yanzu tunjiya inajin tsoron Shiga gidana don Matata bala'in kishine da ita kabani shawara Inshiga Ko Aa?.

Aminuh Kano

03/04/2026

Abokina ya Yaudari wata Ustaziya tun Jiya take Posting ayoyin Azaba 😂😂

03/04/2026

"Kin taba rabuwa da saurayi? Kuma haryanxu kina son shi? 🥹❤️‍🩹"

27/03/2026

Matar farko ana ce mata: uwargida ta biyu Amarya‚ ta uku da ta huɗu ya sunan su a harshen Hausa?🥰

26/03/2026

Bayan Allah ya yi wa mijinki rasuwa, bayan kin gama takaba, sai kanin mijinki ya ce yana son ki kuma zai aure ki… za ki yarda?

13/03/2026

💜 Shin Menene Hukuncin Matar Auren Dake Soyayya Da Tsohon Saurayinta⁉️

23/02/2026
12/02/2026

Da Ni Da Wanda Yace Ameen
Allah Kasa Karmu Mutu Da Hakkin Wani
🙏🙏

Adresse

Niamey

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Sani Amadou publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager