MUSO JUNA

MUSO JUNA LA’ILAHA ILLA ANTA SUBAHANAKA INNI KUNTU MINAZZALUMIN

اللهم صلى وسلم وبارك عل نبينا محمد
09/05/2024

اللهم صلى وسلم وبارك عل نبينا محمد

30/03/2024

يَا حَيُّ يَاقَيُّومْ بِرَحْمَتِكَ
اَسْتَخغِيثُ اَصْلِحْ لِي شَآني كُلَّهُ وَلاَ تَكِلْنِي اِلَ نَفْسِي طَفَةَ عَيْنٍ

10/03/2024

Incha Allah daga darin yau mun chiga watan RAMADAN
Allah yasa muna daga cikin wayinda zasu azumci wannan wata me albarka

Amine ya rabbi

04/03/2024

Rayuwar duniya tana cike da jarrabawa me dadi ko mara dadi
Ya Allah ka banu ikon cinye jarrabawa a duk lokacinda zaka jarabcemu
Amine ya Dhaljalalu wal IKEA’s

04/03/2024

A Dede lokacin da ake so komi yayi Sauki a wannan lokaci kami ke kara tsanantawa
Allah kay mana maganin wannan
Musifun rayuwa 🤲

29/02/2024

Duk lokacin da kake kallon wani kaskantacce lalatacce don bayada abun da kake dachi ko ba kowa bane dan ya fito daga wata kabiladda ba taka ba
To zeyi wahala ka ganchi cikin wata ni’ima bakayi hassadar wannan ni’imar ba

Cheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum 🎤

Saidou Saidou✍️

26/02/2024

YA ALLAH KOMI RINTSI😩 KOMI WUYA 🥺 KADA KA BARMU DA DUBA’RAR MU
YA ALLAH👆

25/02/2024

Ya Allah yanda muka zo duniya muna masu imani da kay da Jin tsoro akan rayuwar duniya
Allah kasa idan zamu koma gareka mu koma muna masu imani da jin tsoron azabar ka y’a Allah
Y’a Allah ka kewtata karchin mu
Amine 🤲🤲

Adresse

Tahoua

Téléphone

+218916128898

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque MUSO JUNA publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'entreprise

Envoyer un message à MUSO JUNA:

Partager