Noma tushe alxiki

Noma tushe alxiki Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Noma tushe alxiki, Grocers, Garo maket 47, Abuja.

09/12/2022

BINTU. Aliyu maikyeu

Barkanku DA juma,a abokai dafatan alkairi Allah yahadamu a aljannal fidausi albarkan annabi muhammadu wa,alihi wasallam
09/12/2022

Barkanku DA juma,a abokai dafatan alkairi Allah yahadamu a aljannal fidausi albarkan annabi muhammadu wa,alihi wasallam

14/11/2022

Allah yabarkowa yayi.iyawarsa kafin.ranar DA bazai.iya anfanarda kansada komaiba allah ka.iyama DA iyawarka allah ameen

ALLAH AMEEN
14/11/2022

ALLAH AMEEN

FINA-FINAN BATSA (BLUE FILMS).

Idan ka Karanta ka Turawa Sauran Ƴan Uwa Domin Su Amfana.

BLue FiLms Fina-finai ne da Wasu Tsageru Daga Cikin Yahudawa Suke Shiryarwa Wanda Yana da ILLa Sosai.

Domin Yanzu Anyi IttiQakin Cewa Ba Abin da Yake Saurin Rufta Mutum Zuwa Zinace-zinace Kamar Shi KaLLon BLue FiLms Ɗin Wanda Zamani Yazo da shi, Ba Ga Namiji ba, Ba Kuma Ga Mace ba.

Babban Abin Takaici Yanzu Yan Mata Sunfi Kowa Qwarewa Wajen Iya KaLLon Wnnn LaLaci na BLue FiLms.

HUKUNCIN SA:

KaLLon Tsaraici Haramun Neh a Shari'ar MusuLunci in Banda Na Matarka Ko Na Mijin ki, BaLLantana Kuma KaLLon Saduwa Tsakanin Mazinata, Wnnn Abune Mai MatuQar Muni Sosai.

Allah Yana Cewa:

"Ka Gayawa Muminai Maza su Rintse Idanuwansu Daga KaLLon Haram Kuma Su Kiyaye Daga Yin Zina".

'Yan Uwa Mu Kiyaye, Duk Wanda Yake KaLLon Irin Waɗannan Abubuwan to LaLLai Yayiwa ALLAH Tawaye.

A Wani Gurin ALLAH Yana Cewa:

"Kada Ku Kusanci Zina hakika ita Zina ALfasha Ce Kuma Mummunar Hanya ce".

Kunga Saboda HaLakan da Take Cikin Zina, Sai ALLAH Yace Kada Mu Kusanceta, shi Kuwa Irin Wnnn KaLLon Yakan Sanya Masu Yinsa su Afka Cikin Zina Kai Tsaye.

Manzon Allah (S.A.W) Yana Cewa:

" ALLAH ka Tsinewa Mai kallon Tsaraici da Kuma Wanda Ake KaLLon Tsaraicin nasa".

Daga Qarshe Ina Qara Jawo HankaLin Masu Yi su Tuba su Daina.....!!!
Don ALLAH Daure ka Rubuta Ameen Bamusan tawa Za'a Karɓa Ba...

Sannan KaLLon Fina-finan Batsa Yana Kai Mutum Zuwa ga Aikata Mummunar Ɗabi'ar Nan ta Istim'na'i Wacce Itama Tana da iLLoLi Ga Lafiya.

Ya ALLAH Ka Tsarkake Mana Zukatan Mu, Ka Kare Zuri'ar Mu Daga Afkawa Cikin Mummunar BaLa'in Dake Tattare Da KaLLon BLue FiLms.🙏🙏🙏

ALLAH Ya Qara Shiryar da Mu da ƴan Uwan mu Masu Aikatawa 🤲.https://youtube.com/channel/UC4Pi5sHIR_zOatJvNLAlcAQ

S.a.w
13/11/2022

S.a.w

13/11/2022

ALLAH KASAMUDASHE

Blogger
Affiliate marketer
Content Creator

Wannan gaskiyane buhari matasa akoma noma gincikine na rayuwa
13/11/2022

Wannan gaskiyane buhari matasa akoma noma gincikine na rayuwa

Banga Dalilin da 'yan Nigeria Zasuyi Kukan Yunwa ba Tunda Muna da ƙasar noma -Buhari

Daga Adam Hassan

Babu wani dalili da 'yan Nigeria zasuyi kukan yunwa Bayan da Allah yabamu ƙasar noma, gakuma ruwa yabayar Mutum yaje yayi noma,

Yace mutum anan Abuja yana ofis da esi aciki yake fita yayi noma domin yasamu abinda Zaici,

'yan Nigeria idan ma basu yarda da Allah ba Yunwar cikin su zata gaya musu -Cewar Shugaba Buhari.

Address

Garo Maket 47
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Noma tushe alxiki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category