Comrade MB Salihu

Comrade MB Salihu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrade MB Salihu, Jabi masallaci Abuja federal capital territory, Abuja.

29/09/2021

Kungiyar Karuwai Za Su Shiga Yajin Aikin Gama Gari

------
Shugabar kungiyar karuwai ta africa ta sanar da akwai yiwuwar tatafi yajin aiki na wani lokaci saboda take haqqin karuwai da akeyi a wasu kasashen africa ba dare ba rana.

Kungiyar wacce takeda shakwata a kenya tace a kowanne wata ana kashe mata membobi tsakanin mutum biyar 5 zuwa mutum goma 10 kasar kenya kadai to ina kuma idan ta bincika adadin wanda ake kashewa a kasashen africa.

Lamarin da shugabar gamayyar kungiyoyin ta karuwan mai suna grace kamau ta fassarashi da tauye haqqin kilakin.

Kungiyar ta sanar da zata shiga yajin aikin mako guda domin gargadi har sai andawo musu da martabar su.

Kakakin kungiyar wato dan daudu gideon yayi kira ga membobin na kungiyar karuwan da masu lasisi harda ma marar lasisin dasu kauracewa gidajen shakatawa, otel otel da duk wajajen cin abinci domin tafiya yajin aikin na mako daya domin ganin hakar wannan kungiya ya cimma ruwa.

Tuni dai rahoto yazo mana cewar kungiyar maza bata gari ta bukaci ganawa da shugabannin kungiyar ta karuwan domin ganin sun janye wannan kuduri nasu.

Address

Jabi Masallaci Abuja Federal Capital Territory
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrade MB Salihu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share