Arewa Ears Online Tv.

Arewa Ears Online Tv. welcome to our world, Arewa Ears Online Tv is a team of content creators

07/11/2025

Jiki Da Jini😥
Amma Alhamdulillah Allah mun gedi maka

12/10/2025

YANZU YANZU
An rushe wurin shakatawa mai suna Banana Zoo road, Kano.

12/10/2025

DA DUMi-DUMi ||🔥
A Zahirin Maganar Alkarmawi Kuskurece, Amma Idan Anyiwa Maganar Tawili Toh Ba Kuskure Bace.

~Prof Maqari

12/10/2025

“Fatima Tsokar Jikina Ce, Wanda duk Ya Cutar da Ita, Ya Cutar da Ni".

–Inji Manzon ALLAH (ﷺ)

Mu a Najeriya Karin Matsayi da Girmamawa ta Garkuwar Sunnah da kare Tauhidi suke samu da kin bari a hukuntasu.   A yayin...
12/10/2025

Mu a Najeriya Karin Matsayi da Girmamawa ta Garkuwar Sunnah da kare Tauhidi suke samu da kin bari a hukuntasu.
A yayinda Shugaban Kasar AhlulKitabi Wato Rasha Wanda ba Musulmi ba Yake kafa Doka Mai Tsanani kan masu Batanci ga Annabi s.a.w ko Wulakanta Kur'ani muko a Najeriya garin da yafi kowace Kasa a Duniya riko da Musulunci Nuna Soyayya da Kauna ga Manzon Allah s.a.w ake samun masu Yin Mummunan Lafazi na rashin Girma ga Annabi s.a.w kuma kowa na baiwa na Bangaren Kungiyarsa Kariya mafi muni da Jin kunya Bangaren da Sukafi cika bakin Su Sune Ahlussunnah Wanda ba Su ba kafuri Dan Bid'ah cikinsu akafi baiwa masu Su'ul Adab Ajanibin Annabi s.a.w kariya harma kaji ana Musu Jinjina ta Sun zamo Garkuwar Sunnah ko Jagororin kare Tauhidi saboda kawai sunfi kowa yin fuce da Munana Lafazi a Janibin Annabin Rahama s.a.w Karin Girma da Matsayi na Darajawa suke samu saboda harshensu yafi kaifi wurin batanci ga Manzon Allah s.a.w da aibatawa ko kafurtawa ga Yan Uwansu Musulmi alokacin da Bangaren da mukafi Aibatawa da ce musu kafurai 'Yan Bid'ah saboda Zurfafawa a Kishi da Kaunar Annabi s.a.w da Azahiri muke musu Sheda da hakan Su sun bada nasu har Mutum Uku ga Hukuma ta hukuntasu saboda samun Su da akai da Su'ul Adab cikin Janibin Annabin Rahama s.a.w inda masu cika baki da Tutiyar Su Sune Ahlussunnah hargobe sunki bada nasu karshe ma suke musu garkuwa da basu kariyar cewa Indai abinda ake Tuhumar Su akai za'a ringa k**asu kan haka to sai dai aka k**a dukkan Mabiya Kungiyar Baki daya domin kan haka suke wato cikin nuna raini da rashin tsarkake Lafazi a Janibin Annabi s.a.w dadinta haqqin Annabi s.a.w koda baka sami hukunci anan Duniya ba lalle alahira Ubangiji bazai kyale ba fatan mu duk runtsi duk wuya Allah kabarmu da Annabi s.a.w da riko da Sunnarsa ta haqiqa da Girmamawa har Izuwa ranar rasuwar mu.

Breaking News....ƴan Ɗariƙu da su ka shigar da ƙarar malamin addinin musuluncin nan a Najeriya, Sheikh Lawan Triumph, su...
08/10/2025

Breaking News....

ƴan Ɗariƙu da su ka shigar da ƙarar malamin addinin musuluncin nan a Najeriya, Sheikh Lawan Triumph, sun buƙaci ranar da za'a yi zaman tits!ye shi ba sai an kira su an yi zaman da su ba, kawai majalisar Shura ta yi zama da shi domin yi ma sa tambayoyi.

WATA SABUWA: Idan Har Abulfafatahi Ya Amincē Ya Yi Muķabãla Da Shêikh Lawal Triumph Za Mu Ba Shi Dala Dubu Ashiriɲ ($20,...
06/10/2025

WATA SABUWA: Idan Har Abulfafatahi Ya Amincē Ya Yi Muķabãla Da Shêikh Lawal Triumph Za Mu Ba Shi Dala Dubu Ashiriɲ ($20,000) Ko Da Baiyi Nasara A Muķabalar Ba, Kawai Bukatar Mu Ya Yarda Ayi Mukabalar ~ Cewar Sadiq Abubakar Salihu (Garkuwa)

Me zaku ce?

SANARWA!     SANARWA!!   SANARWA!!!Assalamu alaikum, muna sanardaku cewa an gyara application na AlQurani maigirma  da s...
06/10/2025

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Assalamu alaikum, muna sanardaku cewa an gyara application na AlQurani maigirma da sauran application na rubutun hannu yanzun zaiyi aiki a dukkan wayoyi manhajar android. Amana afwa musammam masu android 12 yayi sama wanda basa iya saukewa a da amma yanzu zaiyi aiki a kowani waya inshaAllah. Ayi sharing sakon ya isa ga “yan uwa musulmi. Domin saukewa danna link in:
1. AlQuran Warash: https://play.google.com/store/apps/details?id=quran.warsh.modified
2. AlQur’an bugun Mahir Sherif Bala: https://play.google.com/store/apps/details?id=quranwarash.sherifbala.sagware
3. AlQur’an Mai Hizbi Hizbi: https://play.google.com/store/apps/details?id=quranwarash.sabo.sagware
4. AlQuran na Goni Abdurrahman Goni Kime: https://play.google.com/store/apps/details?id=quranabdurrahmangonikime.sagware.warash
5. AlQuran Bugun Mahir Rabiu Lawan Gombe https://play.google.com/store/apps/details?id=quranhizb.warash.sagware
6. AlQuran Bugun Alhaji Dantata:
i.mara nauyi: https://play.google.com/store/apps/details?id=quranwarash.dantatasmallest.sagware
ii. matsakaicihttps://play.google.com/store/apps/details?id=quranwarash.dantatasmallest.sagware
iii. https://play.google.com/store/apps/details?id=quranwarash.dantatasmall.sagware
7. Dalailul Khairat: https://play.google.com/store/apps/details?id=dalailul.khairat.sagware
8. Quran Fassarar Fulatanci: https://play.google.com/store/apps/details?id=quran.fulani.sagware
9. Kawaidi: https://play.google.com/store/apps/details?id=littafin.kawaidi.warash
10. Kawaidi Fassarar Hausa: https://play.google.com/store/apps/details?id=kawaidihausa.warash.sagware
11. Ahalari: https://play.google.com/store/apps/details?id=littafin.ahalari.warash
12. Ahalari Hausa: https://play.google.com/store/apps/details?id=ahalarihausawarash.warash.sagware
13. Arbauuna hadith: https://play.google.com/store/apps/details?id=arabauna.nawawiyy.sagware
14. Arbauuna hadith na hausa:https://play.google.com/store/apps/details?id=arbauunahadithhausa.warash.sagware
15. Diwani English Translation: https://play.google.com/store/apps/details?id=taisirul.wusul.sagware
16. Ishiriniya: https://play.google.com/store/apps/details?id=ishiriniyya.warash.sagware
17. Iziyya: https://play.google.com/store/apps/details?id=iziyya1.warash1.sagware
18. Lubabul hadith https://play.google.com/store/apps/details?id=lubabulhadith.warash.sagware
19. Ishmawiy: https://play.google.com/store/apps/details?id=ismawiy.warash.sagware
20. Taniya: https://play.google.com/store/apps/details?id=taniya.byinyass.sagware

06/10/2025

mashaallah

A Nan Kuma Bana Tare Da Kai Sheikh Sambo Rigachikun
06/10/2025

A Nan Kuma Bana Tare Da Kai Sheikh Sambo Rigachikun

26/09/2025

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Ears Online Tv. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category