Ibraheem S Ameer

Ibraheem S Ameer Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ibraheem S Ameer, Grocers, Ibrahimsani2022@email com, Abuja.

Mutum miliyan 60 ke fama da matsalar ƙwaƙwalwa a najeriyaInji Doctor Emmanuel Abayomi na assibitin (Psychiatric Hospital...
10/10/2025

Mutum miliyan 60 ke fama da matsalar ƙwaƙwalwa a najeriya

Inji Doctor Emmanuel Abayomi na assibitin (Psychiatric Hospital Aro Abeokuta, Ogun State)

DA DUMI-DUMI: An gano kusan Milyan 50 a asusun mataimakin Limamin Masallacin Juma’a na Kangiye, Sokoto, bisa zargin taim...
16/08/2025

DA DUMI-DUMI: An gano kusan Milyan 50 a asusun mataimakin Limamin Masallacin Juma’a na Kangiye, Sokoto, bisa zargin taimakawa ‘yan bindiga.

Daga Ayau News

‘Yan sanda sun k**a Sirajo Ahmad Dan Liman, Mataimakin Limamin Masallacin Juma’a na Kangiye, Sokoto, bisa zargin haɗin gwiwa da ‘yan bindiga.

Rahotanni sun bayyana cewa yana taimaka musu da babura da kayan masarufi a yankin Tangaza da iyakar Nijar. Haka kuma, an gano sama da Naira Milyan N47,000,000 a cikin asusun bankinsa.

Jami'an tsaro na cigaba da Bincike yana ci gaba domin gano sauran masu hannu a cikin harkallar...

ME ZA KU CE?

20/07/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamna Dikko Radda Ya Yi Hadari, Ya Samu Rauni A Ƙafa

Daga Muhammad Kwairi Waziri

Rahotanni da s**a iso mana yanzu-yanzu na tabbatar da cewa Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, ya yi mummunan hadarin mota a hanyarsa ta dawowa daga garin Daura, jihar Katsina.

Majiyoyi masu tushe sun bayyana cewa hadarin ya faru ne sa’o’i kaɗan da s**a wuce, kuma ya haifar da fashewar ƙafar gwamnan, wanda yanzu haka yake karɓar kulawa a Asibitin FMC Daura.

Bayan jin labarin hadarin, jama’a da dama sun fara aika saƙonnin ta’aziyya da addu’o’i na fatan samun lafiya cikin gaggawa, musamman ganin irin nauyin da ke kan gwamnan a wannan lokaci mai cike da kalubale.

Hukumomin da abin ya shafa, har zuwa lokacin hada wannan rahoto, ba su fitar da cikakken bayani ba kan yadda hadarin ya faru da kuma halin da gwamnan ke ciki kwata-kwata.

Muna fatan Allah ya ba shi lafiya, ya kuma kare sauran shugabanni da al’umma gaba ɗaya.

Address

Ibrahimsani2022@email Com
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibraheem S Ameer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category