Taskar Dr sharif auwal herbal

Taskar Dr sharif auwal herbal Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Taskar Dr sharif auwal herbal, Grocers, Taraba stete jalingo main market, Abuja.

01/09/2023
Aslm alaikum al'ummar annabi saw Yau munzo muku da maganin sadaure  sadidan sadaure Mai kaikayi ko Mai ruwa ko Mai bare ...
29/08/2023

Aslm alaikum al'ummar annabi saw

Yau munzo muku da maganin sadaure sadidan sadaure Mai kaikayi ko Mai ruwa ko Mai bare gaban namiji ko Jan sadaure ko bakin sadaure
Asami garin ararrabi da garin sabara da garin leggel Bali a hada ana Sha safe da yamma sau biyu a Rana tsawon kwana 7 inshallah za a rabu dashi

26/08/2023

Aslm alaikum al'ummar annabi s a w barkanmu da warhaka

Yau munzo muku da maganin basir sadidan mujarrabi idan kayi wannan maganin a kwana 7 zaka rabu da basir asami sassaken faru da sassaken danya da sassaken hararrabi da sassaken kisni da sassaken taura a hadasu a tafasa da jar kanwa ana Sha sau uku a Rana inshallah idan akayi sati daya za a rabu da basir mai kumbura ciki ko maisa hutu ko maisa yawan bayan gari kowoni irin basir ne za a warke inshallah idan Kuma bazaka iya hadawa ba akwai hadadde idan kana buqata ka kira 08103377816

Aslm alaikum al'ummar annabi s a w barkanmu da warhaka Maganin rage qiba ko qiste cikin saukiAsamu lemun tsami  araba bi...
17/08/2023

Aslm alaikum al'ummar annabi s a w barkanmu da warhaka

Maganin rage qiba ko qiste cikin sauki
Asamu lemun tsami araba biyu ana Shan sa da ruwan tea sau biyu a Rana asha na tsawon 7days

Aslm alaikum al'ummar annabi s a w barkanmu da warhaka.Gameda masu fama da ciwon ulcer coronic ulcer asami dabino guda 7...
14/08/2023

Aslm alaikum al'ummar annabi s a w barkanmu da warhaka.

Gameda masu fama da ciwon ulcer coronic ulcer asami dabino guda 7 acinye tareda zuma ayi haka tsawon kwana 7 inshallah za a rabu dashi bissam

Address

Taraba Stete Jalingo Main Market
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar Dr sharif auwal herbal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category