Dan Hausa

Dan Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Hausa, Abuja.

Assalamu alaikum warahmatullah 🤝
Ni ne danhausa, abokinku! 😄

Wannan shafi an ƙirƙire shi ne domin kawo muku nishadi mai tsafta, barkwanci mai ma’ana, da kuma abubuwan dariya na Hausa — duk da amfani da fasahar AI 🤖🔥

28/06/2026

Shin wace rana ce barrester ya dade yana jira

Cigaban Labarin Sadiq

25/06/2026

I got over 10 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

25/06/2026

Koyon harshen Larabci

25/06/2026

Labarin Sadiq

20/06/2026

Yadda ƙarfin addu'a ke aiki

19/06/2026

SHIRIN ASLIHAAN PART 2

17/06/2026

Internet ko littatafai wane yafi amfani ???

17/06/2026
30/03/2026

Hadari ne ya jawo masa haka, Kada kazama marar tausayi kakasa cewa Allah yabashi lafiya 💔😭Yadda aka yadda aka hannu biyu...
29/03/2026

Hadari ne ya jawo masa haka, Kada kazama marar tausayi kakasa cewa Allah yabashi lafiya 💔😭

Yadda aka yadda aka hannu biyu da kafafu biyu shima yazo duniya, haka kuma yadda fuskarka take lafiya shima haka aka haifeshi 💔😭

Ya Allah kayi mana kariya da miyagun kaddarori ka tsaremu da shariin karfe 🤲🏻

Dani danayi post dakai dakayi share duk munada lada idan wane yace Amin

Address

Abuja
900001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share