Trüé légéñd SPG

Trüé légéñd SPG If life is game try to be pro🖕🖕🖕🖕🖕

KO KA SAN YADDA NAUYIN “DATA STORAGE” YAKE?Duk abun da yake cikin computer wato files ana adana su a memory (data storag...
21/04/2025

KO KA SAN YADDA NAUYIN “DATA STORAGE” YAKE?

Duk abun da yake cikin computer wato files ana adana su a memory (data storage), kamar dai yadda muke jin ana cewa memory 1GB, 2GB, 8GB da sauransu.

Ana storing data a computer ta hanyar amfani da storage devices kala-kala kamar su Hard Disk Drive, CDs, USB Frash Drives, da sauransu, kamar dai yadda muke amfani da Memory Card a wayoyinmu na hannu ko kuma Internal Storage nasu.

A wannan rubutun za mu ga yanayin nauyinsu tun daga tushe da kuma misalansu👇

✔ Byte = yana ɗaukar nauyin harafi ɗaya
Misali: "a"

✔ Kilobyte (KB) = 1024 bytes
Misali: nauyin screenshot a waya bai cika haura 500KB ba

✔ Megabyte (MB) = 1024 KB
Misali: nauyin waka normal ba ya wuce 10MB

✔ Gigabyte (GB) = 1024 MB
Misali: nauyin data ɗin da ke Flowdiary ya haura 100GB

✔ Terabyte (TB) = 1024 GB
Misali: nauyin gabaɗaya data ɗin da ke Google Data Center ya kai 1,000,000 TB

✔ Petabyte (PB) = 1024 TB
Misali: nauyin gabaɗaya data ɗin da ke Facebook Data Center ya kai 300 PB

✔ Exabyte (EB) = 1024 PB
Misali: da za a adana duk wata kalma da mutane s**a taɓa furtawa tun daga farkon duniya har zuwa yanzu to ba zai wuce 5 EB ba. Haka nan dai Google Data Center yana da 1 EB ne.

✔ Zettabyte (ZB) = 1024 EB
Misali: idan aka tattara duk digital data ɗin duniya gabaɗaya zai kai 44 ZB a yanzu

✔ Yottabyte (YB) = 1024 ZB
Misali: Da za a tattara duk wasu hotunan da aka taɓa ɗauka tun daga farkon duniya har zuwa yanzu (ana kiyasin hotunan sun kai 3.5 trillion), to shi ne zai ba da 1 YB. Har yanzu ba a fara amfani da YB wajen lissafi ba, da EB ake yi.

💥ƘARIN BAYANI
—Asalin kalmar “data” plural ce, singular ɗinta shi ne “datum")”, wato abu guda ɗaya. Harafi ɗaya yana nufin “datum”, haruffa biyu yana nufin “data.”

—Data yana nufin bayanai a siffar text, photo, audio, video, files etc; duk wani abun da kake saving a memory card ɗinka to data ne irin su wakoki, bidiyoyi, eBooks, hotuna da sauransu

—Ana adana data ta hanyar amfani da memory cards (irin waɗanda muka sani), floppy disks, hard drives da sauransu, duk ma'ajiyar data ne wato data storage

—Data Center wani gida ne da manyan kamfanoni suke ginawa don su adana data ɗinsu

—Facebook yana da data center nashi na musamman inda yake storing texts, videos, photos, audios... to gabaɗaya data ɗin bai wuce 300 PB ba.

—Google yana da data center nashi na kanshi inda yake storing duk wani data ɗin da yake mu'amala da shi a yanar gizo

🖋🖋🖋King joker

19/04/2025

Wani a tiktok yace ku daina zagin Tinubu saboda maraya ne

19/04/2025

Banda Shayii mekasani
Wanda yake maganin
Ulcer

15/09/2024

The Kebbi State Police Command has successfully neutraliseda suspected bandit and apprehended two others during an anti-banditry operation in Danko-Wasagu Local Government Area.

Address

Abuja

Telephone

+2349124743725

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Trüé légéñd SPG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Trüé légéñd SPG:

Share