27/10/2025
Jia Rice Mills Kamfanin Shinkafa Da Yake Alfahari Da Abokan Hulɗar da a Ko'ina a Faɗin Kasar nan
Shinkafar Jia Rice Ta Kasance Mai Kyau Da Kuma Ɗandano a Baki, Dan haka Ta Kasance bar Sha'awa Ga Yan Kasuwa Da Sauran Al'umma
Kuna Iya Samun Shinkafar Jia Rice Mills Kai tsaye Daga Kamfani Ko Wajen Manyan Yana Kasuwa
Muna Rukunin Masana'antu Dake IDU Industrial Area Garki Abuja Ko Lambar Waya 08034548671 Ko 08032767350