Rilwan real Butcher Nyanya market Fct Abuja

Rilwan real Butcher Nyanya market Fct Abuja Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rilwan real Butcher Nyanya market Fct Abuja, Abuja.

BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA MAI GIRMA SHUGABAN KASA, SANATA BOLA AHMED TINUBUMAI GIRMA SHUGABAN KASA,Ina gaisheka da girma...
26/02/2025

BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA MAI GIRMA SHUGABAN KASA, SANATA BOLA AHMED TINUBU

MAI GIRMA SHUGABAN KASA,

Ina gaisheka da girmamawa, a sunan Allah Madaukakin Sarki.

Bari in fara da taya ka murna kan tafiyar da ka yi zuwa yanzu. Ko da yake tafiyar ba ta kasance mai sauki ba, abin farin ciki ne ganin cewa har yanzu kana aiki tukuru domin jagorantar jirgin kasar Najeriya bisa tafarki mai kyau. Bisa wannan dalili ne na yanke shawarar raba tunanina da kai game da gwamnatinka. Na zaɓi rubuta wasika a fili domin hakan ne kadai hanyar da zan iya isar da sakona gare ka.

Mai Girma Shugaban Kasa, Ina ba ka shawarata ne saboda na yarda cewa kai dan dimokuradiyya ne. Ka san cewa kai da ni mun taɓa tafiya tare a yunkurin tabbatar da dimokuradiyya mai dorewa a Najeriya. A shekarar 1999, ka lashe zabe a matsayin gwamnan Jihar Legas karkashin jam’iyyar Alliance for Democracy (AD). A shekarar 2003, an sake zabeka a karo na biyu karkashin jam’iyyar. Haka nan, a shekarar 1999, ni ma na zama gwamnan Jihar Sakkwato karkashin jam’iyyar All Peoples Party (APP), sannan na sake samun wa’adi na biyu a 2003, karkashin sabuwar sunan jam’iyyar, All Nigeria Peoples Party (ANPP).

A 2007, ka koma jam’iyyar Action Congress (AC) domin ci gaba da tafiyarka ta siyasa, yayin da ni kuma na kafa jam’iyyar Democratic Peoples Party (DPP), inda na tsaya takarar shugabancin kasa a karkashin ta. A shekarar 2011, AC da DPP sun hada kai domin kafa jam’iyyar Action Congress of Nigeria (ACN). Daga nan, a 2014, muka hadu muka kafa jam’iyyar All Progressives Congress (APC), domin samun babbar jam’iyyar adawa da za ta iya kawar da jam’iyyar da ke mulki a wancan lokaci, wato Peoples Democratic Party (PDP). Duk a cikin wannan tafiya, gwamnati da hukumar zaɓe ta kasa (INEC) ba su hana mu kafa sabuwar jam’iyya ba.

Yau, kai ne wanda ka fi amfana daga wannan fafutuka da ’yan siyasar adawa s**a yi domin kafa dimokuradiyya mai karfi a Najeriya.

Baya ga dangantakar siyasa da muka taba yi, ina jin nauyin ja hankalinka ga hal

25/02/2025

DA DUMI DUMINSA: Yan Arewa Sunfi kowa Morar Wannan Gwamnatin Tawa Amma Su Suke Assasa wannan koke-koken da mutane Sukeyi, cewar Gwamnatin Tarayya

Tsawon Shekaru 8 da Buhari yayi yana Mulki bai fuskanci wannan koke-koken Ba a Arewa ba Duk da wahalhalun da'aka sha, - Tinubu

Gwamnatin Tarayya Bayyana Cewa Tsawon Shekaru 8 da Tsohon Shugaban Kasar Muhammad Buhari Ya Shafe yana Mulki bai Fuskanci wannan koke-koken Ba irin Wannan daga Yan Uwan sa Yan Arewa ba duk da Ikirarin da suke na suna Shan Wahala a lokacin.

Sai Yanzu da Ko Shekara 2 Biyu bamu Cika akan Mulkin ba za'a fara Zaku fara yi Min koke-koke adawa da Tsarin Mulkina kuma ta faro daga Yankin arewa ba Kudancin Nigeria ba.

Me za kuce??_rariya

25/02/2025

Allah kadaukaka musulmai da musulunchi bakidaya aduk fadindin duniya!

25/02/2025

The game has started!

20/05/2024
04/03/2024

Mai anfani

Exact said
04/03/2024

Exact said

04/03/2024

Allah yabamu ikon kyautatawa

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rilwan real Butcher Nyanya market Fct Abuja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share