16/02/2025
ABIN AL'AJABI: Bayan Aure Da Sati Biyu, Amarya Ta Rasu Ranar Talata, Baban Ango Ya Rasu Jiya Juma'a, Inda Shi Kuma Ango Ya Rasu Yau Asabar
Ikon Allah kenan. Allah Ya gafarta masu.
Daga Ameenu Dauda Pawa