Auwal Md Labarun Yau Da Kullum

Auwal Md Labarun Yau Da Kullum allah first&mommy&daddy
خيرالكلام ماقال وضل

25/01/2026

Jan hankali! ⚠️

Kungiyar Bola Jari Gombe State!
Tana mai sanar da duk wani memban ta daya guji sayan duk wani abin daya safi mai k**a da irin wannan kayan. Idan tak**a mutum ya saya tatanaɗi hukunci mai tsanani tareda aika mutum ga jami'an hukumar tsaro kai tsaye.

1- karfen jirgin kasa.
2- Extension wire. (Wayan Wuta)
3- Ƙofa ko Window na makaranta tare da saura duk wani abun da yayi k**a da irin haka.

Akiyaye.

24/01/2026

Address

Adamawa Mubi North
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal Md Labarun Yau Da Kullum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category