GAZA A YAU

GAZA A YAU Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GAZA A YAU, Grocers, Abuja.

03/01/2026
Isra'ila ta tsananta ruwan wuta a kan birnin Gaza yayin da Firaiminista Benjamin Netanyahu ya sanar da cewa an ƙaddamar ...
16/09/2025

Isra'ila ta tsananta ruwan wuta a kan birnin Gaza yayin da Firaiminista Benjamin Netanyahu ya sanar da cewa an ƙaddamar da "gagarumin samame" a Zirin.

Ga cikakken bayani game da halin da ake ciki a birnin na Gaza.

Jarirai Falasdinawa suna mutuwa tun ma kafin su ja numfashinsu na farko a ƙarƙashin mamayar Isra’ila.A cikin mako guda k...
16/09/2025

Jarirai Falasdinawa suna mutuwa tun ma kafin su ja numfashinsu na farko a ƙarƙashin mamayar Isra’ila.
A cikin mako guda kawai, Isra'ila ta kashe jarirai Falasdinawa bakwai a Gaza, ciki har da hudu da ba a riga an haife su ba, da kuma uku da ke cikin kwalabe.
Rashin abinci mai gina jiki ga iyaye mata, tsoro, raba mutane da muhallansu da mutuwa, da ƙarancin magunguna da ke hana su damar rayuwa.

15/09/2025

Pezeshkian shugaban kasar iran ya gana da faraministan kasar Iraqi Sudani" akan neman hadin kan kasashen musulmi musamman larabawa domin taka ma haramtacciyar kasar isra'ila birki akan ayyukan ta na ta'addanci

15/09/2025
Shugaban qasar Iran da tawagar sa sun shiga ganawa da hukumomin qasar Qatar" sakamakon harin da haramtacciyar kasar isra...
15/09/2025

Shugaban qasar Iran da tawagar sa sun shiga ganawa da hukumomin qasar Qatar"

sakamakon harin da haramtacciyar kasar isra'ila ta kai a doha babban birnin Qatar din

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GAZA A YAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category