13/08/2026
โป๏ธ FALALAR SALLAR WALHAโ
1โฃ Manzon Allah ๏ทบ ya ce:
"Lallai Allah mabuwayi da ษaukaka yana cewa: Ya kai ษan Adam ka isar man da raka'a huษu a farkon yininka, zan isar maka dasu a ฦarshen yininka".
๐ุตุญูุญ ุงูุชุฑุบูุจ 671
2โฃ Manzon Allah ๏ทบ ya ce:
"Babu mai kiyaye sallar Walha sai mai komawa ga Allah. Ita ce sallar masu komawa ga Allah".
๐ุตุญูุญ ุงูุฌุงู
ุน 7628
3โฃ Abi Zarr Allah ya ฦara masa yarda ya ce:
"Masoyi na (๏ทบ) yayi man wasiyya da abubuwa guda uku, ba zan dai na yin su ba in Allah maษaukaki ya so har abada: Yayi man wasiyya da sallar Walha, da yin witri kafin barci, da Azumi guda uku a kowane wata".
๐ุตุญูุญ ุงููุณุงุฆู 2403
4โฃ Manzon Allah ๏ทบ ya ce:
"A jikin ษan Adam akwai gaษa 360. Wajibi ne a gareshi yayi sadaka akan kowacce gaษa.
Sahabbai s**a ce: Waye zai iya haka Ya Annabin Allahโ
Sai ya ce:
"Kaki/Majina da zaka rufe ta a Masallaci, ko komai wani abu da zaka ษauke daga hanya. Idan baka samu wannan ba, to raka'a biyu na Walha sun isar maka".
๐ุตุญูุญ_ุฃุจู_ุฏุงูุฏ 5242
5โฃ A'isha Allah ya ฦara mata yarda ta ce:
"Manzon Allah ๏ทบ ya kasance yana sallar Walha raka'a huษu, yana ฦarawa gwargwadon yadda Allah yaso".
๐ุตุญูุญ ุงูุฌุงู
ุน 4959
6โฃ Manzon Allah ๏ทบ ya ce:
"Wanda yayi sallar Walha raka'a huษu, kuma yayi raka'a huษu kafin Azahar, za'a gina masa gida acikin Aljannah".
๐ุตุญูุญ ุงูุฌุงู
ุน 6340
7โฃ Manzon Allah ๏ทบ ya ce:
"Wanda ya fita daga gidan sa zuwa wata salla ta farillah, ladar sa kamar mai aikin Hajji ne. Wanda kuma ya fita zuwa sallar Walha babu abin da yake wahalar dashi sai sallar Walha, ladar sa kamar mai Umara ne. Da bin salla bayan wata sallar, babu lagawu a tsakani za'a rubuta mutum cikin bayin Allah na ฦwarai".
๐ุตุญูุญ ุงูุฌุงู
ุน 6228
8โฃ Manzon Allah ๏ทบ ya ce:
"Wanda yayi sallar Asuba cikin Jam'i sannan ya tabbata har yayiwa Allah sallar Walha, zai kasance da ladar Hajji da Umara cikakke, Hajjin sa da Umarar sa".
๐ุตุญูุญ ุงูุชุฑุบูุจ 469
๐๐๐๐๐
Allah ya sakawa wanda ya karanta da Alkhairi, kuma ya taimaka mana wajen yaษawa ๐
ุณูุจุญุงูููู ุงููููู
ูู ูุจูุญูู
ุฏูููุ ุฃุดููุฏู ุฃู ูุง ุฅูููู ุฅููุง ุฃูุชูุ ุฃุณุชูุบููุฑููู ูุฃุชูุจู ุฅููู.
โ๏ธ Addini Nasiha ne
Telegram ๐
https://t.me/+cOa2VeLyQX4yNGZk
WhatsApp ๐
https://whatsapp.com/channel/0029Vb5qFaPKGGGBgKW2xp0M
page ๐
https://www.facebook.com/profile.php?id=100077266300729
Facebook group ๐
https://facebook.com/groups/255506299983781/