DAN.T

DAN.T Business

19/09/2025

Am smiling 😊 because no matter what I face in life 😔god has never left my side and he has always been good to me 🙏🙏

19/09/2025

Sojoji mutanen mu😜

06/09/2025

Wani malamin jami’a ne ya hau, motar haya. Kasan cewar tafiya ce me nisa seya fara tunanin mezeyi ya debewa kansa kewa. Yana cikin wannan tunanin kawaii seya hango wani manomi ya jingina Yana bacci.seya matsa kusa da manomin ya tashe shi daga bacci.

Ya ce, Mai inason zamuyi wani wasa dakai
“Zan tambaye kaima seka tambayeni. idan ka kasa bani amsa dai dai. zaka bani.nera 500. Idan kuma nima ka tambayeni na kasa baka amsa dai dai zan baka budu biyar

Manomin ya gyada kai. Alamin ya amince.

Malamin ya fara tambayar sa:
“duniyoyi nawa garemu?”

Manomin bai ce uffan ba, kawai ya zaro nera dari biyar ya mika masa.

Yanzu kuma manomin ne zeyi tambaya:
“Wane dabba ne yake da ƙafa uku idan yana hawa bishiya, amma idan yana saukowa Kuma sai ya zama me ƙafa huɗu?”

Malamin ya tsaya ya yi ta tunani, ya ciro littafinsa, ya duba amma bai samu amsa ba. A ƙarshe, dai ya zaro nera dubu biyar ya mika wa manomin.

Manomin ya karɓi kuɗin cikin fara’a, ya jingina, ya kwanta yaci gaba da barci.

Malamin yaci gaba da tunani Amma ya kasa gano wace Dabba ce Dan haka seya kara tashin manomin daga bacci ya ce,
“To wai wane irin dabba ne haka?”

Manomin yayi shiru bece komai ba kawaii seya zaro dari biyar daga ajjihunsa ya mika wa malamin. sannan ya koma yaci gaba da barci. Hhhhh

Me manomin yake nufi..?
Domin da alama dai wannan dabbar kawaii kirkirota yayi Babu ita

Kuyi following dina domin samun wasu labaran masu dadi

06/09/2025
05/09/2025

🌹❤️🌹

Good idea 👍
04/09/2025

Good idea 👍

Address

Area One Section One Abuja
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN.T posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category