30/03/2026
AN BANKADO SIRRINSA
Wannan baturen Kasar Amurka wanda ya samu gayyatar masu yada kiyayyar addini a jihar Pilato, Mustapha Gembu ya gano cikakken bayanai na sirri a kansa
Sunansa Alex Barbir, memba ne a cikin kungiyar Blackwater, Blackwater/Academi (US) kamfani ne na Sojojin haya wanda ba na Gwamnati ba (private military contractor) da ake amfani da su a wuraren yaki don horaswa da bawa mutane mak**ai
Alex Barbir ya taba zama a Kasar Siriya don horas da mambobin kungiyar |S|S, sannan ya taba shiga harkokin kasashen da ke fama da yaki a yankin Kasashen Larabawa
|S|S kuma kungiyar ta’addanci ce da aka yi amfani da ita wajen dagula lissafin Kasashen Musulmi da dama, musamman Iraki, Siriya, da kasashen yankin Sahel a Afirka, B0k0 Har@m |SWAP a nan Nigeria sun jima da kulla alaka da |S|S
A yanzu Alex Barbir ya shigo Nigeria ne da sunan mai bada agajin jin kai, kuma an gan shi yana tallafa wa ’yan gudun hijira (IDPs) a jihar Benue da Pilato, sai dai daga baya ya koma tunzura Kiristoci da yada kiyayyar addini da Fulani
Jiya, sa'o'i kadan bayan ya tunzura Kiristoci a birnin Jos na jihar Filato, tarzoma ta barke a yankin Rukuba da ke cikin birnin Jos, inda Musulmi da Kiristoci ke zaune tare aka samu asaran rayuka
An ga Alex Barbir a gurin da abin ya faru lokacin wasu mutane Musulmai suna ci da wuta, yana dauke da wata babbar jaka da ya rataya a bayansa (akwai zargin mak**ai ne a cikin jakar), yayi bidiyo na gargadi, sannan ya yiwa Shugaban Kasarmu Tinubu barazana cewa sai yayi da na sanin barin Musulmai da yayi suna kashe Kiristoci
Ya k**ata abokan zaman mu Kiristoci su tambayi kansu: Shin Alex Barbir yana k**a da Kirista na kwarai? halayensa, yanayin shigarsa, (gajeren wando da yake yawan sawa da T-shirt), da dogon gashi da gemu, duka suna bukatar tambaya kan manufofinsa
Bari na fadi wannan a fili: Da zarar wakilai irin su Alex sun yi nasarar hada fadan addini a Nigeria za su bace bat, sun gama aikinsu ke nan, mu za'a bari da mak**ai a hannunmu muna fada da lalata