HausaCoins

HausaCoins Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from HausaCoins, Grocers, Jalingo, Adamawa.

welcome to HC
πŸ‘‰ like to get more high linksπŸ”— for bots mining 😏
πŸ‘‰ follow YouTube &Tiktok to get more information about minings πŸ˜ƒ
πŸ‘‰join us in WhatsApp group2 to ask about mining 😏 & then group1 for informations & many good ones links πŸ”—πŸ”—πŸ”—πŸ˜ƒπŸ˜ƒ

Avacoin sun Kara tasks guda biyu πŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒClick on πŸ‘‡
15/06/2024

Avacoin sun Kara tasks guda biyu πŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒ

Click on πŸ‘‡

*_MEMEFI COMBOπŸ””_*_*WANDA NASU BAIYI BAH DAXUN TOH SUYI KOKARI SUYI 2 MILLION MEMEFI SUKE BADA YANXUN*_ _*ZAKA SA YATSUNK...
15/06/2024

*_MEMEFI COMBOπŸ””_*

_*WANDA NASU BAIYI BAH DAXUN TOH SUYI KOKARI SUYI 2 MILLION MEMEFI SUKE BADA YANXUN*_

_*ZAKA SA YATSUNKA GUDA BIYU DAYA A WAJEN KANSHI DAYA KUMA AWAJAN KAFARSHI*_

_*SAI KAYITA CHACHCHAKAWA FATAN NASARA_*

Click on πŸ‘‡

On-chain Update Duk wanda ya yi mining na on-chain wajibi ya yi abubuwa guda biyu kafin jibi wato ranar listing1- Da far...
14/06/2024

On-chain Update

Duk wanda ya yi mining na on-chain wajibi ya yi abubuwa guda biyu kafin jibi wato ranar listing

1- Da farko ya je wallet (OKX ko Trust) ya yi adding contract address na on-chain wanda ya ke akan base network.

0x1C22374032e7e5a1bbDe3D943F5DEB310db060DD

2- Ka Tabbatar Kana Da OKX Wallet Sannan Sai Ka Shiga Cikin Mini App Dinka Dake Cikin Telegram.

Bayan Ya Bude Za ka ga wasu bayanai Sai ka danna wajen guide sannan daga kasa akwai wajen "Register" Sai ka danna.

Tunda Kana Da OKX Wallet Already Kana Dannawa Zai Daukeka Zuwa Cikin OKX Wallet Dinka Ya Nuna Maka Wajen Connect Sai Kayi Connecting Kayi Confirming.

Click on πŸ‘‡

Avacoin 14/6/2024Sun Kara Mana tasks guda biyu, kuwa take ya cike su yanzu.Click πŸ‘‡
14/06/2024

Avacoin 14/6/2024
Sun Kara Mana tasks guda biyu, kuwa take ya cike su yanzu.

Click πŸ‘‡

Only 19 thousand slots remaining ....Few minutes ago it was 41 thousand but not it's just 19k.... What are u still waiti...
13/06/2024

Only 19 thousand slots remaining ....
Few minutes ago it was 41 thousand but not it's just 19k.... What are u still waiting for????

Please you are free to double your Tapswap and withdraw your Monorix with 2 Ton.The chance to double your Tapswap will b...
13/06/2024

Please you are free to double your Tapswap and withdraw your Monorix with 2 Ton.

The chance to double your Tapswap will become unavailable the next 10hrs.

Don't come say group Admin discourage me.

I won't discourage anyone. Your choice, your money.

This is Blockchain anything can happen.

Good luck!

*Alhamdulillah* TIMECOIN sun Bude pre market ga Kowa yau, Amma sai bayan awa 48 za'a soma hada hadan kasuwancinsa a kasu...
13/06/2024

*Alhamdulillah*

TIMECOIN sun Bude pre market ga Kowa yau, Amma sai bayan awa 48 za'a soma hada hadan kasuwancinsa a kasuwa, sun daura farashinsa akan TON 0.05 Wanda a KUDINMU na NIGERIA 0.05 TON yakai kusan #500 Babu kadan a ciki ko Wani Daya

Alhamdulillah, Allah yasa farashin ya zauna ahaka har su Bamu damar sayarwa Ameeen.

*Congratulations πŸŽ‰πŸ‘ once again all TIMECOIN miner's*

*Memefi sun saka sabbin Tasks na 350,000 , Kowa yaje ya janyo nasa faka faka Yan Baiwa πŸƒπŸ€ΈπŸƒπŸ€Έ*
13/06/2024

*Memefi sun saka sabbin Tasks na 350,000 , Kowa yaje ya janyo nasa faka faka Yan Baiwa πŸƒπŸ€ΈπŸƒπŸ€Έ*

*Komai yayi farko zayyi karshen 😰 Alhamdulillah suma dai Aqua protocol farming za'a gama shi Ranar 20 ga wannan watan Ju...
13/06/2024

*Komai yayi farko zayyi karshen 😰 Alhamdulillah suma dai Aqua protocol farming za'a gama shi Ranar 20 ga wannan watan June da muke cikinsa kamar yadda bayani yazo daga gare su, idan Baku manta ba kamar yau nayita tallata mana wannan farming din a gidannan, wasu sunyi wasu basuyi shi ba, to har yanzu ga Wanda Bai soma ba Yana da sauran dama harna tsawon kwanaki bakwai MA'ANA sati guda kenan, ga link ga masu bukata* πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

*Blum Play Ticket* 🎟️ Kamar kwana 3 da ya wuce CEO na Blum ya bayyana cewa nan bada dadewa ba zaa Karo sabbin Task aciki...
13/06/2024

*Blum Play Ticket* 🎟️

Kamar kwana 3 da ya wuce CEO na Blum ya bayyana cewa nan bada dadewa ba zaa Karo sabbin Task acikin Blum...

Kuma sannan zasuyi wallet tasu ta kansu yadda Wadda zaa saka ainihin Blum token acikin ta...

Ana sa Ran duk wani Task da zakayi a wannan lokacin zaa baka points ne da Kuma ainihin Blum token din.....

Duk da cewa shi CEO din bashi ya fada ba, Amma Wasu masana suna ganin cewa Zaa dinga amfani da ticket ne wajen yin wannan task din, wata kila Kuma a lokacin an rage abinda ake bayarwa koma andena gaba daya....

Ni akan kaina na yanke shawarar daga yau kullum idan sun bani ticket 🎟️ guda 7 zanyi amfani da 5 na ajiye biyu.... kasancewar bamu San me ze faru a gaba ba...

Amma fa wannan raayina neh.....

Allah ya bamu saa

_*MEMEFI πŸ€‘YANDA ZAKA SAMU $1K πŸ”₯*_WANNAN DAN BAIWAN YA BURGENI DOMIN YAYI KACA KACA DA MEMEFI A GROUP DINSU   BAYANIN NAS...
13/06/2024

_*MEMEFI πŸ€‘YANDA ZAKA SAMU $1K πŸ”₯*_

WANNAN DAN BAIWAN YA BURGENI DOMIN YAYI KACA KACA DA MEMEFI A GROUP DINSU BAYANIN NASA NE YA BURGENI WLH πŸ‘€πŸ‘‡πŸ»

YACE, KAFIN KA DAUKI KANKA MILONIYA πŸ•ΊπŸ’° A MEMEFI, KATSAYA KAYI LA AKARI DA WANNAN BAYANIN NAWA

MEMEFI TOTAL SUPPLY = 10 BILLION
MARKET CAP FOR LISTING =$200 MILLION

_*SAI KACE $200 MILLION Γ· 10 BILLION = $0.02 DUK MEMEFI 1*_

DISTRIBUTION RATIO KUMA = 1: 1000 DUK MEMEFI GUDA 1 AMATSAYINA 100 LIKE NOTCOIN

DUK 10 MILLION = 10K MEMEFI
20 MILLIONS = 20K MEMEFI
50 MILLIONS = 50K MEMEFI

TO YANZU SAIKA LISSAFA DARAJAR SA
1 MEMEFI = $0.02

1K MEMEFI = $20
10K MEMEFI = $200
50K MEMEFI = $1000

IDAN KANASO KASAMU $1000 SAI KA TARA MEMEFI GUDA MILLION 50

TO KOKAI WANNAN LISSAFI BE BURGER KABA πŸ€‘

SABIDA HAKA ALLAH YASA MUGA ALKAIRI 🀲

100% UNLOCK WHEN TGE πŸ•Ί
2B$ FIRST MARKETCAP BY GOD GRACE 🀲

 Today hamster combo
13/06/2024



Today hamster combo

Address

Jalingo
Adamawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HausaCoins posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category