21/03/2025
Ni ameer ayi nine na bude wannan account saboda kaunar wannan bawan Allah Amma haryanxu banjishi ya to farin ciki ba ko dae wani yace wani Abu ba kuma muma Yan gwagwarmayane a jammiyarnan Amma bamu afana Dr ghali mustapha tijjani kagyara siyasarka Kai matashi ne kuma kana da lokaci kafin mutanen Gaya ajingi albasu su chanjaka sign by ameer ayi