Abul Zahra Yakubu

Abul Zahra Yakubu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abul Zahra Yakubu, Grocers, Awe Nasarawa Nigerian, Awe.

13/04/2026
13/04/2026

Wata Rana Sai Labari

Allah Ka Azurta Mu 🙏🙏🙏

13/04/2026

ANNABI MUHAMMADUR RASULULLAH

Farashin Siminti1. Lokacin Obasanjo = N6002. Lokacin Yar Adua = N1,2003. Lokacin Jonathan = N1,8004. Lokacin Buhari = N4...
13/04/2026

Farashin Siminti

1. Lokacin Obasanjo = N600

2. Lokacin Yar Adua = N1,200

3. Lokacin Jonathan = N1,800

4. Lokacin Buhari = N4,000

5. Lokacin Tinubu = N12,000
-----------------------------

- Mafi ƙaramcin albashi 70,000

- Albashin ka na wata ɗaya (70,000) zai siya maka jakar siminti 6

- Albashin ka na shekara ɗaya zai siya maka jakar siminti 72

- Sai ka haɗa albashin shekaru 5 sannan zai siya maka simintin da zaka gina gida.

- Gina haɗaɗɗen gida zai kwashe albashinka na shekaru 30 😭🥲
---------------------------

24/03/2026

Muhammad Rasulullah ♥️🥀🌹

Address

Awe Nasarawa Nigerian
Awe
1112

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abul Zahra Yakubu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category