Auwal Isah Manxo political Campaigns

Auwal Isah Manxo political Campaigns Special Assistant for honorable Auwal Isah Manxo
Political Patter
Man of the pupil

Permanently closed.
29/05/2025

Allah Yasa Muda Ce.
Al'ummar Annabi Muhammadu S. A.W.

Allah Ya Bamu Sa'a A WannanTafiyar.
29/05/2025

Allah Ya Bamu Sa'a A WannanTafiyar.

Allah Yq Tabbatar Mana Da Alheri A Wannan Tafiyar.
29/05/2025

Allah Yq Tabbatar Mana Da Alheri A Wannan Tafiyar.

Alhamdullah,Da Safiyar yau lahadi dan takarar garki da babura HON.AUWALU ISAH MANZO BABURA yakai ziyarar ta'aziyar rasuw...
25/05/2025

Alhamdullah,

Da Safiyar yau lahadi dan takarar garki da babura HON.AUWALU ISAH MANZO BABURA yakai ziyarar ta'aziyar rasuwar mahafiyar malam MATI MASKO jajirtaccen dan jam'iyar PDP ne na gaske,

Daga nan Jagora Ya Wuce Mazabar Ɓatali domin cigaba da gaisuwar rasuwar mahafin SHUGABAN MATASAN JAM'IYAR NA MAZABAR ƁATALI,

Daga Nan yayi gaishe gaishe a cikin garin ɓatalin tare da nuna jimaminsa ga wayanda akawa rashin,

Bayan Nan mun dawo babura Jagora Ya Wuce unguwar akula gaisuwar Mahaifiyar TIJJANI HABU sai gaisuwar mahaifin su malam zubairu ilailu,

Muna rokon Allah ya sakawa jagora da alkairi akan wannan namijin kokarin da yake su kuma wa yanda s**a rigamu gidan gaskiyar Allah ya haskaka makwancin su.

HON.AUWAL ISAH MEDIA TEAM..

25/05/2025

Allah Ya Tabbatar Mana Da Alheri Oga
Honorable Auwal Isah Manxo.

25/05/2025

Allah Ya Bamu Nasara Manxzo Jr.

25/05/2025

Awalu Isah Manxo Mutum Na Muta ne

Address

Babura Local Govt
Babura

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal Isah Manxo political Campaigns posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category