Young Stars academy Yuli

Young Stars academy Yuli Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Young Stars academy Yuli, Grocers, Maiduguri Road, Bauchi.

Ga dukkan alamu sai yanzu ƴan wasan Real Madrid s**a fitar da rai da lashe gasar La Liga. 😔kattin banza kawaiYoung Star ...
25/04/2026

Ga dukkan alamu sai yanzu ƴan wasan Real Madrid s**a fitar da rai da lashe gasar La Liga. 😔

kattin banza kawai

Young Star academy yuli

15/04/2026

Me kuke ganin ya jawowa Real Madrid ta gaza yin COMEBACK?

09/04/2026

FT
Young Star academy
4 - 0
Fancy Star
Tudun salmanu metro league

Rayan Cherki ya musanya riga da Hugo Ekitike, amma ya sanya ta kafin a busa tashi, lamarin da ya sa ƴan benchin Manchest...
04/04/2026

Rayan Cherki ya musanya riga da Hugo Ekitike, amma ya sanya ta kafin a busa tashi, lamarin da ya sa ƴan benchin Manchester City s**a umarce shi da ya cire.

Daga baya, Cherki ya ba da haƙuri kan abin da ya yi, bayan an gan shi yana sanye da rigar (kuma ya cire ta da sauri) yayin da yake a kan bench. 🤪

Ɗan wasa Vitinha ya magantu akan abokin wasan sa Bruno Fernandes bayan ya yi assists biyu ga Portugal 🇵🇹:Inda yake cewa:...
02/04/2026

Ɗan wasa Vitinha ya magantu akan abokin wasan sa Bruno Fernandes bayan ya yi assists biyu ga Portugal 🇵🇹:

Inda yake cewa: “Bruno Fernandes shi ne mafi kyawun mai bayar da kwallo (passer) da na taɓa gani.

A horo ma yana yin abubuwa masu ban mamaki fiye da haka. Na koyi abubuwa da yawa daga gare shi—yadda kullum yake ƙoƙarin yin passes masu haɗari.

Shi ne dalilin da yasa nake kallon wasannin Manchester United, domin kullum ina koyon abubuwa da yawa daga kallon sa.”

Young Star academy Yuli ✍️

❌ Abin da ya faru a filin wasan ƙasar Spain abin takaici ne, Abin kunya ne kuma babban laifi ne; Bai kamata a ƙyale abun...
01/04/2026

❌ Abin da ya faru a filin wasan ƙasar Spain abin takaici ne, Abin kunya ne kuma babban laifi ne; Bai kamata a ƙyale abun ya wuce haka kawai ba.

⚠️ An samu gungun wasu ɓata garin magoya bayan Spain a cikin filin wasan suna rera waƙar: "DUK WANDA BAI YI TSALLE BA, TO MUSULMI NE". — Tabbas waɗannan kalaman cin mutunci ne ga Musulmai. Duk da cewa tawagar ƙasar Spain suna da ɗan wasa Musulmi, Amma magoya bayan sun rera wannan waƙar ne don nuna ƙyama ga abokan karawarsu da kuma dukkan Musulmai na duniya baki ɗaya.

🚫 Magoya bayan Spain sun saba yin haka; Ba sa son ganin kowa sai kansu, Kuma ba sa son zama da mutane mabanbanta. Ta tabbata ƙarara basason kowa a ƙasar su. ~ Cewar jaridar TV3

young Star academy Yuli ✍️

Victor Osimhen: "Na kan aika kuɗi ga ɗaya daga cikin abokanaina na ƙuruciya, amma wata rana ya gaya min cewa akwai kasuw...
28/03/2026

Victor Osimhen: "Na kan aika kuɗi ga ɗaya daga cikin abokanaina na ƙuruciya, amma wata rana ya gaya min cewa akwai kasuwanci da yake son farawa. Na aika masa da Yuro 5,000, amma sai ya raina".

"Ya gaya min ya karanta cewa ina samun Yuro miliyan 1 kowace mako kuma yana tsammanin Yuro 50,000 daga gareni." 🇳🇬

"Na yi fushi sosai har na so in dawo da kuɗi na. Yuro 5,000 zai iya siyan takalma ne kawai a Turai, amma a Najeriya kuɗi ne mai yawa." 💰

"Babu wanda ya ban ko dala 1 kafin in zo Turai. Ina yin aiki dare da rana, na sayar da ruwa a kan t**i. Ya kamata mutane su koyi yadda za su yi amfani da duk abin da s**a samu a matsayin kyauta, ba tare da ƙorafi ba."

young Star academy Yuli

“Mamata ta gaya min inyi watsi da  karɓar kofin AFCON. A hukumance ni  bazan  karɓi kofin ba, kuma ina fatan abokan wasa...
21/03/2026

“Mamata ta gaya min inyi watsi da karɓar kofin AFCON. A hukumance ni bazan karɓi kofin ba, kuma ina fatan abokan wasana ma su yi hakan. Mun samu damar lashe shi amma ba mu yi nasara ba a filin wasan ba.

Hakan ne ƙwallon ƙafa, wani lokaci kana yin nasara wani lokaci kuma kana shan kaye. Senegal sun doke mu cikin adalci kuma sun cancanci nasarar.

Zai zama rashin adalci mu lalata farin cikinsu bayan wahalar da s**a sha. Ina girmama hukuncin Confederation of African Football amma a hukumance ina ƙin karɓar kofin. Ban lashe 2025 Africa Cup of Nations ba.

Ina taya Senegal murna.” —
Achraf Hakimi
young Star academy Yuli ✍️

20/03/2026

Eid Mubarak to all of our supporters celebrating across the world today Young Star academy Yuli 💯

Hukumar CAF ta kwace kofun Afcon daga Senegal ta baiwa Morocco da ci 3 - 0
17/03/2026

Hukumar CAF ta kwace kofun Afcon daga Senegal ta baiwa Morocco da ci 3 - 0

15/03/2026

Laporte Ya Sake Lashe Zaben President Na Barcelona

Dukkan kungiyoyin gasar Premier League ba su yi nasara ba a wasannin da s**a fafata a gasar zakarun nahiyar Turai wannan...
12/03/2026

Dukkan kungiyoyin gasar Premier League ba su yi nasara ba a wasannin da s**a fafata a gasar zakarun nahiyar Turai wannan makon! 😳

Address

Maiduguri Road
Bauchi
YULI

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Young Stars academy Yuli posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category