Comr Yarima Abdullahi Bauchi

Comr Yarima Abdullahi Bauchi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comr Yarima Abdullahi Bauchi, Grocers, Karofin Madaki Bauchi State Nigeria �, Bauchi.

"Mu wasa qwa-qwalwar Mu"Apart from kuli kuli and Tom Tom which other thing Nigeria call twice🤔?Please don't spoil the fu...
01/08/2024

"Mu wasa qwa-qwalwar Mu"

Apart from kuli kuli and Tom Tom which other thing Nigeria call twice🤔?

Please don't spoil the fun ooo

Karka bari abaka Labari. Mining ne wanda za.a samu kudi sosai nan bada jimawa ba. https://fintop.io/S1Zz7VQG💎 Let's earn...
01/08/2024

Karka bari abaka Labari. Mining ne wanda za.a samu kudi sosai nan bada jimawa ba.

https://fintop.io/S1Zz7VQG
💎 Let's earn $HOLD together
📈 Join me in farming HP points now
🫂 Invite more friends for 10% bonus HP
💰 Let's get Rich together

Ka daure kayi kar kayi wasa dashi za'a samu Alkhairi sosai Acikinsa Insha Allah.

New Payment Era 💎

Yau 23/8/2023 sabuwar makabartan Dungulbi dake nan bauchi tacika shekara 11 ciff,Akalla an binne samada mutane 81,200, A...
23/08/2023

Yau 23/8/2023 sabuwar makabartan Dungulbi dake nan bauchi tacika shekara 11 ciff,

Akalla an binne samada mutane 81,200, Amma abin takaici cikin wata uku das**a gabata an bisne mutane ninki wadda Akalla cikin watanni biyar ake samun wannan adadi ko samada haka akan bisne mutane 1638

Daga ranar 1/6/2023 zuwa ranar 21/8/2023 an bisne mutane 3223 wadda ansamu ninki kusan sau 2 zuwa 3,

Wannan fa cikin bauchi kenan banda lissafin sauran LGA inda yunwa da rashin magani yafi kamari,

Ya Allah kajikan wadda s**a gabacemu idan tamu tazo kasa muyi kyakkyawan karshe,

Ya Allah kakawo mana saukin rayuwa kasa mufi karfin ci da sha da sutura 🙏

Shugaba Tinubu zai ji dadin aiki da tsohon Gwamna Matawalle Kuma ba zai yi nadamar zaben a majalisar zartarwar kasa ba, ...
05/08/2023

Shugaba Tinubu zai ji dadin aiki da tsohon Gwamna Matawalle Kuma ba zai yi nadamar zaben a majalisar zartarwar kasa ba, inji Comr Anas Abdullahi Kaura

Mai magana da yawun tsohon gwamnan jihar Zamfara Comr Anas Abdullahi Kaura ya yaba wa shugaban kasar Nigeria Alhaji Bola Ahmed Tinubu bisa mika sunan mai gidansa Bello Matawalle domin majalisa ta tantance shi a matsayin Minista a da zai kasance cikin majalisar zartarwar kasar.

Anas Abdullahi Kaurawanda yace hakan ya nuna cewa shugaba Tinubu mutum ne da ya san alkairi, ya san masoyansa, kuma yake maida alkairi da alkairi, domin irin jajircewar da Bello Matawalle ya yi akan Tinubu.

Mai magana da yawun tsohon Gwamnn, ya kara cewa ta sanadiyyar jajircewa da kuma kokarin Mohammed Bello Matawalle ya yi ne aka kawo kuri’a mafi rinjaye daga arewacin Nijeriya. Wannan himma da ya bayar ne ya sa har ya samu matsala a zaben Gwamna ya fadi.

Idan za ku iya tunawa dai, Bello Matawalle shi ne shugaban yakin neman zaben Ahmed Bola Tinubu na Arewacin Nijeriya, da mutane suke ganin ta dalilinsa yankin ya yi wa shugaba Tinubu ruwan kuri’un musamman daga jihar Zamfara.

A ranar biyu ga watan Agusta shekara ta 2023, shugaban kasar ya mika sunan Bello Matawalle a matsayin minista da kuma sauran mutane, wanda hakan ya yi musu matukar dadi a cewar mai magana da yawunsa, domin sun shaida cewa Tinubu mutum ne mai cika alkawari kuma wanda ya san masoyansa, duba da irin gudummawar da Bello Matawalle ya bashi, Matawalle ya jajirce kwarai da gaske tun daga lokacin da shugaban kasar ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa, tun daga zaben fidda gwani na jam’iyya ya jajirce wajen hada kan ragowar gwamnoni domin ganin an samu nassara.

Mai magana da yawun tsohon Gwamnan ya yi zargin cewa a lokacin da ake yakin neman zabe an kirkiro da maganar canjin kudi ne da gangan saboda ba a so Tinubu ya ci zabe, wanda kowa ya san yadda al'ummar wannan kasar s**a shiga cikin tashin hankali da matsi na rashin takardar kudi a hannu, musamman masu k

Na karbi abin da ya faru da nadin da aka yi min na minista. Guiwata ba ta sare ba, ikon Allah ne in ji Maryam Shetty
05/08/2023

Na karbi abin da ya faru da nadin da aka yi min na minista. Guiwata ba ta sare ba, ikon Allah ne in ji Maryam Shetty

Wasan jaki na daya daga cikin fitattun wasanni a kasar Hausa. Ana yin ta ne a Jamhuriyar Nijar da wasu sassan Arewacin N...
05/08/2023

Wasan jaki na daya daga cikin fitattun wasanni a kasar Hausa. Ana yin ta ne a Jamhuriyar Nijar da wasu sassan Arewacin Najeriya.

Tun bayan juyin mulkin da ya wuce da shugaba Mohamed Bazoum a ranar 26 ga watan Yulin da ya gabata, kwamitin kiyayewa da...
05/08/2023

Tun bayan juyin mulkin da ya wuce da shugaba Mohamed Bazoum a ranar 26 ga watan Yulin da ya gabata, kwamitin kiyayewa da ceton kasa CNSP na sojojin da s**a karbe iko a karkashin jagorancin birgadiye janar Abdourahamane Tchiani na cigaba da samun goyon baya daga bangarori daban daban na al’ummar kasa.
Daga birnin Yamai abokin aikinmu Mamane Ada ya aiko mana da wannan rahoto :
Tun bayan da kungiyar CEDEAO ko ECOWAS, ta bayyana niyyarta ta maido da tsarin mulkin demokuradiyya da shugaba Mohamed Bazoum kan karagar mulki ta kowane hali, musamman ma ta hanyar matakan soja, idan hanyar sulhu ba ta yi nasara ba. Idan hakan ya faru a cewar shugabannin ECOWAS babu wata hanyar sulhuta wannan rikicin kasar Nijar illa ta matakan soja. Bisa ga wannan niyya ta gamayyar yammacin Afrika, kwamitin soja na CNSP bai jira ba domin bayyana cewa kasar Nijar a shirye take wajen maida martani kan dukkan wani matakin soja na ECOWAS a cikin kasarta. Wannan mataki da sojojin s**a dauka ya samu goyon bayan bangarori daban daban na al’ummar Nijar ta hanyar gudanar da tarukan gangami da zanga zanga a birnin Yamai da sauran yankuna domin yin allawadai da kungiyar ECOWAS da sauran kasashen yammacin duniya musammun ma kasar Faransa. A ranar jiya 4 ga watan Augustan shekarar 2023, kungiyoyin addinin musulunci a lokacin sallar juma’a sun gudanar da addu’o’i domin kare kasar Nijar daga azzaluman da ke neman tashin hankali a Nijar, haka ita ma kungiyar ‘yan kasashen da ke zaune a Nijar su ma sun fito domin bayyana goyon bayansu ga al’ummar Nijar tare da yin kira ga kungiyar ECOWAS da ta janye shirinta na daukar matakan soja kan Nijar.A daya bangare kuma kowace rana, kungiyoyin fararen hula na mataki daban daban suna ci gaba da fitowa ta hanyar gidan rediyo da talabijin domin shaida ma duniya cewa al’ummar Nijar mafi rinjaye na goyon bayan juyin mulkin da ya hambarar da shugaba Mohamed Bazoum. A wani labarin na baya bayan nan ya nuna cewa kasashen Nijeriya, Senegal, Benin a shirye suke na tura dakaru, ku

Address

Karofin Madaki Bauchi State Nigeria �
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comr Yarima Abdullahi Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category