26/11/2025
Garabasar Katin 500 ga duk Wanda yayi hasashe daidai da sakamakon wasan,
Arsenal VS Beryermunich
..amma ya kuke ganin zata kaya a filin wasa yau da daddare?
Kuyi Following na Goal.com-Hausa
fans