Hamisu Hassan Gk

Hamisu Hassan Gk Yawaita yiwa Annabi MUHAMMADU S.A.W. Salati aduk inda kake

29/03/2026

Dan majalisanmu na ZGM Mai jiran gado insha Allahu

10/03/2026

Dabi'u 7 da suke hana mutane samun nasara a rayuwa

1. Kasala ๐Ÿ˜ด
Kasala tana hana mutum aiki da kokari. Mutum mai kasala yana son komai ya zo masa cikin sauki.
2. Bata lokaci โณ

Yawan bata lokaci a:
Hirar banza
Wayar salula ba tare da anfani ba
yana jawo koma baya.

3. Tsoron farawa ๐Ÿ˜Ÿ
Wasu mutane suna da buri amma suna tsoron farawa. Nasara tana bukatar mutum ya fara ko da da kadan.

4. Yanke kauna da wuri ๐Ÿšซ
Da zarar sun fuskanci matsala sai su daina kokari. Amma mutane masu nasara ba sa daina gwadawa.

5. Rashin hakuri ๐Ÿชจ
Nasara tana daukar lokaci. Wanda ba shi da hakuri yana iya gajiya da wuri.

6. Mummunan abokai ๐Ÿ‘Ž
Abokai marasa buri ko masu halaye marasa kyau na iya jawo mutum baya.

7. Rashin tsari ๐Ÿ“‰
Mutum da ba ya tsara rayuwarsa ko aikinsa yana iya rikicewa kuma ba zai cimma burinsa ba.

09/03/2026

Muhimman abubuwa 7 da zasu taimaka maka ka samu nasara a rayuwarka in sha Allah. ๐ŸŒฑ

1. Ka kasance da manufa a rayuwa ๐ŸŽฏ
Mutum mai nasara yana da manufa. Ka tambayi kanka:
Me nake so na zama a nan gaba?
Wane irin rayuwa nake so?
Idan kana da manufa, zaka fi mayar da hankali wajen cimma ta.
2. Ka dage da aiki ๐Ÿ’ช

Nasara ba ta zuwa cikin sauki. Dole mutum ya:
Yi hakuri
Yi kokari
Kada ya gaji da gwadawa

3. Ka nemi ilimi ๐Ÿ“š
Ilimi yana bude hanyoyi da yawa.
Ka rika:
Karanta littattafai
Koyo a internet
Kallon bidiyon ilimi

4. Ka guji mummunan abokai ๐Ÿšซ
Abokai na iya gina rayuwarka ko su lalata ta.
Ka zaษ“i abokai masu:
Kyawawan halaye
Burin rayuwa
Son cigaba

5. Ka rika tsara lokacinka โฐ
Lokaci yana da muhimmanci sosai.
Mutum mai nasara yana:
Tsara abin da zai yi a rana
Guje wa bata lokaci

6. Ka yarda da kanka ๐ŸŒŸ
Ka sani cewa kai ma zaka iya yin nasara. Kada ka ce:
โ€œBa zan iya ba.โ€
Ka ce:
โ€œZan iya idan na yi kokari.โ€

7. Ka dogara ga Allah ๐Ÿคฒ
A duk abin da zaka yi:
Ka yi adduโ€™a
Ka nemi taimakon Allah
Domin Allah ne yake ba da nasara.

23/11/2025

HANYOYIN DA DAKABI DON TARA MABIYA (FOLLOWERS)
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

21/11/2025

KAMAIDA HANKALI AKAN ABUBUWA 10 A MASAYINKA NA DAN SOCIAL MEDIA A SABUWAR SHEKARA TA 2026
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

14/11/2025

HANYOYI 6 DA ZAKA IYA SAMUN KUDI A INTERNET BA TARE DA WANI YA CUCEKA BA
Duba a comments
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

DA SUNAN GWAGWARMAYA KA JEFA KANKA CIKIN DAMUWA๐Ÿ™†๐Ÿ™†.                                Kotun Tarayya ta ajiye Lauya da wasu m...
30/10/2025

DA SUNAN GWAGWARMAYA KA JEFA KANKA CIKIN DAMUWA๐Ÿ™†๐Ÿ™†.

Kotun Tarayya ta ajiye Lauya da wasu mutum huษ—u a gidan gyaran hali bisa zargin cin mutunci ta yanar gizo da kuma neman kuษ—in fansa a wurin Sanata Shehu Buba.

Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin a tsare wani lauya mai suna Ahmed Abdulrahman tare da wasu mutane huษ—u a sashen binciken manyan laifuka na โ€˜yan sanda (FCID) har zuwa ranar 10 ga watan Nuwamba, bayan gurfanar da su bisa tuhumomi 11 da s**a shafi cin mutunci ta yanar gizo (cyber bullying), zamba ta hanyar yanar gizo (advance fee fraud) da neman karษ“ar kuษ—in fansa (extortion).

Wannan gurfanarwar, wacce Sufeto Janar na โ€˜Yan Sanda (IGP) ya shigar, ta waษ—annan mutum biyar bisa zargin yi wa Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Tsaro da Leken Asiri, Sanata Shehu Umar Buba, barazana da batanci.

Sauran waษ—anda ake tuhuma tare da shi su ne Daure David, Ishaq Abubakar Muhammed, Abdulrashid Abdullahi Musa, da Nasiru Usman Abubakar. Saidai Dukkaninsu sun ฦ™i amincewa da laifin da ake tuhumar su da shi a gaban Mai Shariโ€™a Rita Offili Ajumogobia a yau Alhamis.

Zargin Cin Mutunci da Neman Fansa

Takardar tuhumar ta bayyana cewa sun haษ—a kai wajen cin mutuncin Sanata ta hanyar yanar gizo. A cikin ษ—aya daga cikin tuhume-tuhumen, ana zargin Lauya Abdulrahman da aikawa da wani bidiyo ta shafinsa na TikTok (โ€œKibanna Channelโ€) da kuma tashar YouTube domin ษ“ata sunan ษ—an majalisar.

30/10/2025

SHIN KANA SON ZAMA ฦŠAN GWAGWARMAYAR AL'UMMA NA ASALI, BA MAI CIN MUTUNCIN MUTANE BA
Duba comments
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

25/10/2025

MUHIMMAN SIRRUKA GUDA BAKWAI ( 7 ) NA CIN NASARA A RAYUWA
Duba comments
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

24/10/2025

IDAN KANA ABUBUWA 6 DA KA KASA CIMMA NASARA A RAYUWARKAโŒโŒ
Duba comments
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

23/10/2025

KA DAUKI MATAKAI 3 KA GINA GWAGWARMAYAR KA AKAI DON CIMMA NASARAR RAYUWAR KA
Duba comments
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

23/10/2025

KA SIFFAFU DA DABI'U 5 AMSAYINKA NA ฦŠAN GWAGWARMAYA DON CIMMA NASARAR RAYUWAR KA
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Address

Bauchi
1313

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hamisu Hassan Gk posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hamisu Hassan Gk:

Share