Ikram faruk ribah

Ikram faruk ribah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ikram faruk ribah, Rahima Murtala, Birnin-Kebbi.

09/08/2024

Juma'a Mubarak

04/08/2024

MAGANIN MATSALAR KA/KI da yawan mu muna fama da matsalolin da damuwowi wainda xamu iya fada da wainda ba xamu iya fada bah, saboda haka yasa nace yau bari inyi magana kan abunda xe amfaneh mu me yiyuwa daga yanxu matsalar naka ko naki ze zo karshen.yan uwa na musulmai ku sani ba wanda ya kai ubangijin mu sanin matsalolin mu da bukatun mu.
Idan kana son samun lafiya Yayewar damuwa aiki admission mijin aurematar auresamun arzikisamun kusanci da ubangijin ka lahirar ka budewar kwakwalwagafara gurin ubangijin ka
Kai koma wace irin bukata ce to yan uwa na ku gwada TAHAJJUD KO SALLAR DARE KO QIYAMU LAIL duk abu daya ne insha ALLAHU zaku ga biyan bukata,kusani idan ka raba dare uku kashi na karshe shine lokacin da ubangijin mu ke dawowa samma da tafi zama kusa da mu yana cewa ina me neman gafara in gafarta masa ina me neman biyan bukata in biya masa,sannan ku sani bayan sallar farilla babu sallar da takai sallah da dare lkcn da wasu ke bacci kai kuma ka tashi ka koma gun ubangijin ka kana me kaskantar da kai to aiko kaga ka fadawa me iko akan komai,toh brothers and sisters wannan ba karamin opportunity ba neh saboda haka gar muyi wasa dashi idan bakayi ka fara idan kanayi ka qara,ALLAH YA BAMU IKON YI

WRITER: IKRAM FARUK RIBAH

04/08/2024

Have you ever noticed how some doors close suddenly and so quickly that you can't even understand why or how it happened? They are shut for your benefit, even if you're going through an extremely difficult phase. Trust Allah, and In Sha Allah, you will understand why one day.

27/04/2024

Address

Rahima Murtala
Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ikram faruk ribah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share