21/06/2025
Abubakar shehu na ingila tafidan dakin gari bulama gwandu Allah ya Saka ma da alkairi
Yanzu haka likitoti kechema suna nan fadar lamidon dakin gari domin duba marasa lafiya kyauta Muna rokon Allah ya Kara yima jagora Abubakar shehu na ingila