UUBK its best not only in political Affliation but also to survey religious dychotomy and inquiry about

12/08/2026

International youth day celebration, is to faclilited youth across the world to complement the journey aheard in young generation......
And praise,the giant one in his mentors career who empower numbers of the young in the community that we are focused on this cliff and affiliated the comparison denomination between dismal number of the youth that empower and prosper vulnerable people whithin domain of our party APC to the party....the denomination also percentage the number by arithmetic Nomenclature.....
By
UUBK
Happy...international youth day

12/08/2026
12/08/2026
Gwamnan Kebbi Ya Raba Motoci Ga Manyan Makarantu 7Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris, ya raba motoci kirar bas guda ...
12/08/2026

Gwamnan Kebbi Ya Raba Motoci Ga Manyan Makarantu 7

Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris, ya raba motoci kirar bas guda bakwai ga manyan makarantu daban-daban da ke fadin jihar, domin rage wa dalibai wahalhalun sufuri da saukaka zirga-zirgarsu zuwa makarantu.

An raba motocin ne a ranar Laraba, 12 ga Agusta, 2026, a harabar Gidan Gwamnatin Jihar da ke Birnin Kebbi.

Da yake jawabi yayin bikin, Gwamna Nasir Idris ya bukaci shugabannin makarantun da s**a amfana da motocin da su tabbatar da cewa dalibai ne s**a fi amfana da su, tare da kula da motocin yadda ya kamata domin su yi amfani na tsawon shekaru.

Gwamnan ya bayyana cewa samar da motocin na daga cikin matakan gwamnatin jihar na rage radadin tsadar sufuri da dalibai ke fuskanta.

Kwamishinan Ilimi Mai Zurfi na Jihar Kebbi, Alhaji Isah Tunga, ya yabawa Gwamna Nasir Idris bisa irin gudunmawar da yake bai wa bangaren ilimi, yana mai cewa motocin za su taimaka matuka wajen rage matsalolin sufuri da dalibai ke fuskanta.

Kebbi na kara zuba jari wajen ilimi domin kyakkyawar makomar matasa.

With Vanguard News – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
11/08/2026

With Vanguard News – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

11/08/2026

Wannan shi ne hukunci na farko da aka yanke wa Assad, wanda ya tsere daga Damascus zuwa Moscow tare da iyalansa bayan an hamɓarar da gwamnatinsa a watan Disamban 2024.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4zc921M

10/08/2026

Jadawalin Taswerar yau litinin mai taken kauran gwandu.......sau biyu.....yatsa biyu....falle biyu...
By
UUBK

Address

Birnin
Birnin-Kebbi
7678

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UUBK posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category