Umm Aseem Enterprises

  • Home
  • Umm Aseem Enterprises

Umm Aseem Enterprises An entrepreneur

Nettoyer ton environnement ne devrait pas être fait seulement pour impressionner les autres, mais surtout pour ta santé ...
10/04/2026

Nettoyer ton environnement ne devrait pas être fait seulement pour impressionner les autres, mais surtout pour ta santé et celle de ta famille, ma chère Hajia 🥱.

Très bien, alors venez acheter des produits de nettoyage et de parfum pour votre environnement 🥰.
Avec peu d’argent, tu peux gagner du respect auprès de ton mari, de tes voisins, de tes proches, et de toute personne qui te rend visite 😍.

Mais si tu ne nettoies pas ton environnement et ne le parfumes pas, personne ne te respectera. (Conseil gratuit)

Mais quand même, apportez l’argent de la “charité” 😅 :
• Désodorisant (Air freshener) – 1000
• Spray pour rideaux et linge – 1000
• Détachant magique – 1000
• Produit de nettoyage pour sol (Mopping mist) – 500
• Désinfectant (Izal) – 500

Total : 4000 seulement (prix “charité”) 🥱🥰

Disponible à Minna.
09161842228

ZAMANI 2027Muryar Jama'aWannan ba burina kadai ba ne — tafiya ceta jama'armu gaba daya. Tare da goyon bayanku, za mu gin...
17/01/2026

ZAMANI 2027
Muryar Jama'a

Wannan ba burina kadai ba ne — tafiya ce
ta jama'armu gaba daya. Tare da goyon bayanku, za mu gina makoma mai kyau ga yankinmu da jiharmu.

Lokaci ya yi da muryar jama'a za ta ji a Majalisar Jiha.
Zamani 2027 Insha Allah✅
House of Assembly Rafi L.G

Shea butter is available in litres and millilitres Available Minna
15/01/2026

Shea butter is available in litres and millilitres
Available
Minna

Akwai abunda mata da dama basu fahimta akan maza ba, mata da dama s**anyi korafin mazan su basa nuna musu soyayya, ko ba...
15/01/2026

Akwai abunda mata da dama basu fahimta akan maza ba, mata da dama s**anyi korafin mazan su basa nuna musu soyayya, ko basu iya soyayya ba.

Abun fahimta shi ne, yanayin nuna soyayyar namiji da mace akwai bambanci sosai, haka kuma yanayi da hanyoyin da namiji zai nuna miki soyayya a waje yana da matuqar bambanci da yanayi da hanyoyin da yake nuna soyayyar sa bayan aure.

Yana da kyau ki fahimci wadannan bambancin, sannan ki fahimci irin mijin da k**e tare dashi, da irin yadda ke k**e son a nuna miki soyayya ki kuma koyar dashi. Akwai wasu abubuwa da mu mata ke tunani da tsammanin maza su sani alhali basu da masaniya akai wasu kuma ko da sun sani basu san yadda zasu gudanar dasu ba har sai mu mun nuna ko mun koya musu.

Haka kuma akwai wasu mazajen da halittar su masu kamemmen jiki da tunani ne a harkan soyayya a inda wasu kuma a sake kuma a waye suke a wannan fage wadda akasarin lokaci wannan nada alaqa da fahimtar su rayuwa, yanayin in da s**a fito, yanayin wayewa da ilimin su da irin fahimtar sa na fahimta da daukar kan abunda kika koyar masa.

Wannan yasa dole ki fahimci waye mijin ki dan sanin yadda zaki mu'amalance shi da nuna masa abunda ke k**e so, dan akasarin maza basu san mace ba b***e su fahimci halittar dabi'u, hankali da tunaninta.

🌺 Fatimah chaikare
Available
Air freshener 1000
Curtains and carpets 1000
Mopping mist 500
Izal 500
Magic stain remover 1000
Minna

03/12/2025

Available
Minna,Niger State.
09161842228

Address

Bosso

BOSSO

Telephone

+2349161842228

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umm Aseem Enterprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umm Aseem Enterprises:

  • Want your business to be the top-listed Grocery Store?

Share