๐™ฐ๐šƒ๐™ธ๐™ต ๐‘ฉ๐‘จ๐‘บ๐‘ฏ๐‘ฌ๐‘ฌ๐‘น

  • Home
  • Nigeria
  • Bunkure
  • ๐™ฐ๐šƒ๐™ธ๐™ต ๐‘ฉ๐‘จ๐‘บ๐‘ฏ๐‘ฌ๐‘ฌ๐‘น

๐™ฐ๐šƒ๐™ธ๐™ต ๐‘ฉ๐‘จ๐‘บ๐‘ฏ๐‘ฌ๐‘ฌ๐‘น Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ๐™ฐ๐šƒ๐™ธ๐™ต ๐‘ฉ๐‘จ๐‘บ๐‘ฏ๐‘ฌ๐‘ฌ๐‘น, Grocers, ๐‘ฒ๐’‚๐’๐’ ๐—ฆ๐˜๐—ฎ๐˜๐—ฒ, Bunkure.

Mai kudin Afrika, Alhaji Aliko Dangote ya samu raguwar arziki da naira triliyan 7.Dangote ya dauka daga na 81 zuwa 113 a...
04/02/2024

Mai kudin Afrika, Alhaji Aliko Dangote ya samu raguwar arziki da naira triliyan 7.

Dangote ya dauka daga na 81 zuwa 113 a jerin masu kudin duniya.

Wannan shine karo na biyu da arzikin Dangote ke girgiza cikin watanni takwas.

Aliko Dangote ya rasa dala biliyan 5 cikin awanni 24 bayan da Najeriya ta sake karya darajar kudinta. Ya kuma sauka daga lamba 81 a jerin masu kudin duniya zuwa 113.

EFCC ta na gudanar da bincike na musamman a kan Hajiya Sadiyar Umar Farouk da Dr. Betta Edu.Ana binciken satar N17bn kum...
04/02/2024

EFCC ta na gudanar da bincike na musamman a kan Hajiya Sadiyar Umar Farouk da Dr. Betta Edu.

Ana binciken satar N17bn kuma da alama hukumar ta gano N30bn daga cikin N37bn da aka dauka.

Ana binciken satar da ake zargin an tafka a maโ€™aikatar jin kai, yaki da talauci da bada agajin gaggawa.

Sadiya Umar-Farouk da magajiyarta watau Betta Edu su na tsare a yanzu. Shake Ministoci 2 da EFCC tayi ya fito da Naira Biliyan 30 da aka nemi a sace a gwamnati.

Hukumomin tsaro sun bankado Sanatan Arewa mai taimakon 'yan bindiga - Cikakken labarin a sashen sharhi.Hoto: Nigerian Se...
04/02/2024

Hukumomin tsaro sun bankado Sanatan Arewa mai taimakon 'yan bindiga - Cikakken labarin a sashen sharhi.

Hoto: Nigerian Senate (Facebook)

Coming to KANO EMIRATE, at second term๐Ÿ“ฃ
04/02/2024

Coming to KANO EMIRATE, at second term๐Ÿ“ฃ

Mata da dama a Arewacin Nigeria sun nuna buฦ™atar amincewar al'umma domin wakilci a zauren majalisun ฦ™asa, sai dai mafi y...
20/01/2024

Mata da dama a Arewacin Nigeria sun nuna buฦ™atar amincewar al'umma domin wakilci a zauren majalisun ฦ™asa, sai dai mafi yawa basa samun amincewa.

Shin kuna ganin wakilcin Mata daga Arewacin Nigeria a zauren majalisun ฦ™asa, zai kawo cigaba?

Ku bayyana mana ra'ayoyinku.

โ™ฅ๏ธโ™ฅ๏ธโ™ฅ๏ธmrโค๏ธโค๏ธmssโœŠโœŠโค๏ธโ™ฅ๏ธ today the best kannywood celebrities ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ with Hausa ๐Ÿ“ท ๐Ÿ™๐Ÿ’‹๐Ÿ™๐Ÿ’š ๐Ÿ“ท๐Ÿ“ธ๐Ÿ’ชโœŒ๏ธ๐Ÿฅ‘โœ๏ธ๐Ÿ˜œ๐Ÿ’š๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’ฏ๐Ÿ™โœŠ๐Ÿ’ฏ
20/01/2024

โ™ฅ๏ธโ™ฅ๏ธโ™ฅ๏ธmrโค๏ธโค๏ธmssโœŠโœŠโค๏ธโ™ฅ๏ธ today the best kannywood celebrities ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ with Hausa ๐Ÿ“ท ๐Ÿ™๐Ÿ’‹๐Ÿ™๐Ÿ’š ๐Ÿ“ท๐Ÿ“ธ๐Ÿ’ชโœŒ๏ธ๐Ÿฅ‘โœ๏ธ๐Ÿ˜œ๐Ÿ’š๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’ฏ๐Ÿ™โœŠ๐Ÿ’ฏ

โ™ฅ๏ธโ™ฅ๏ธโ™ฅ๏ธmrโค๏ธโค๏ธmssโœŠโœŠโค๏ธโ™ฅ๏ธ today the best kannywood celebrities ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ with Hausa ๐Ÿ“ท ๐Ÿ™๐Ÿ’‹๐Ÿ™๐Ÿ’š ๐Ÿ“ท๐Ÿ“ธ๐Ÿ’ชโœŒ๏ธ๐Ÿฅ‘โœ๏ธ๐Ÿ˜œ๐Ÿ’š๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’ฏ๐Ÿ™โœŠ๐Ÿ’ฏj
18/01/2024

โ™ฅ๏ธโ™ฅ๏ธโ™ฅ๏ธmrโค๏ธโค๏ธmssโœŠโœŠโค๏ธโ™ฅ๏ธ today the best kannywood celebrities ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ with Hausa ๐Ÿ“ท ๐Ÿ™๐Ÿ’‹๐Ÿ™๐Ÿ’š ๐Ÿ“ท๐Ÿ“ธ๐Ÿ’ชโœŒ๏ธ๐Ÿฅ‘โœ๏ธ๐Ÿ˜œ๐Ÿ’š๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’ฏ๐Ÿ™โœŠ๐Ÿ’ฏj

Shin zaka iya tuna sunan budurwar da ka fara yin soyayya da ita a lokacin kuruciya ?
18/01/2024

Shin zaka iya tuna sunan budurwar da ka fara yin soyayya da ita a lokacin kuruciya ?

15/01/2024

Allah saboda nutsuwar zuciya da ruhin Shugaba Saw, ka kara mana nutsuwa a zuciya da ruhinmu
ุจุฌุงู‡ ุณูŠุฏู†ุง ู…ุญู…ุฏ ุงู„ู…ุจุนูˆุซ ุฑุญู…ุฉ ู„ู„ุนุงู„ู…ูŠู†

Ran sarki yadade โœŠ
13/01/2024

Ran sarki yadade โœŠ

Address

๐‘ฒ๐’‚๐’๐’ ๐—ฆ๐˜๐—ฎ๐˜๐—ฒ
Bunkure

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ๐™ฐ๐šƒ๐™ธ๐™ต ๐‘ฉ๐‘จ๐‘บ๐‘ฏ๐‘ฌ๐‘ฌ๐‘น posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category