Ayuba"Dan"malam

Ayuba"Dan"malam Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ayuba"Dan"malam, Grocers, Bauchi, Bununu Dass.

24/03/2026

gamai hankali ๐Ÿค”๐Ÿ˜”
24/12/2025

gamai hankali ๐Ÿค”๐Ÿ˜”

Al'ummar garin   Yakamata wannan abu yazo karshe mu ko karta mu tsaida shi a kwai matsala da take a cikin mu tana yawo, ...
17/12/2025

Al'ummar garin Yakamata wannan abu yazo karshe mu ko karta mu tsaida shi a kwai matsala da take a cikin mu tana yawo, domin maganceta damu hadu ne a junan mu mu kauda ta ba wai muyi shiru ba ko kuma mu zuba ido ba ba rayuwa ba zaman lafiya ina dadi a cikin ta a juna daya yare daya addini daya gari daya ake cin dunduniya abin bai yiba wllh mataki Yakamata a dauka gaba daya ba wai mu dinga kallon laifin shuwa gabanin mu su kadai ba
(1) A duk lokacin da aka ga fadan nan ya tashi abin yi shine tunda mafi aka sari zuga zuga ne to sai a bi komai dalla akama wanda suke ciki
(2) a musu hukunci yanda Yakamata kuma duk an san masu wann abu daya bayan daya ba wai wasu bane a gefe mune amma da uba da uwa da manyan unguwa su tsaya a fito da su so da dama kuma suna boye su
(Koda da danka ba zaka ji kyashin fito da shi a hukunta shiba da zaran manya sun fada aji a kafa comity na gaskiya to yardan Allah abin dai yi sauki, daga karshe abin da nake fata Allah ubangiji yabawa zaman lafiya da da mu baki daya Allah ya mana jagora๐Ÿ™๐Ÿ˜ฅ

jk๐Ÿ•Œ๐Ÿ•‹๐Ÿ“ธalhamdulillah ๐Ÿคฉ
07/11/2025

jk๐Ÿ•Œ๐Ÿ•‹๐Ÿ“ธ
alhamdulillah ๐Ÿคฉ

Address

Bauchi
Bununu Dass
BAUCHI

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ayuba"Dan"malam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category