Abbah Jibreen

Abbah Jibreen Fadin Gaskiya komin Dacinta

15/10/2025

Wlh Mu Ahlussunnah munfi kowa son Annabi Muhammad S A W ❤️

FAG OF JIBWIS DAMATURU LGINNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Allah ya yiwa mahaifin Shugaban AGAJI na Damaturu LG Ustaz K...
22/09/2025

FAG OF JIBWIS DAMATURU LG

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah ya yiwa mahaifin Shugaban AGAJI na Damaturu LG Ustaz Kachallah Ali Lushe Rasuwa

Alhaji Ali Lushe Yusufari

Za'a yi jana'izar sa Gobe Talata a garin Yusufari LG Yobe State.

Lokacin Jana’iza Karfe 11:am In sha Allah

Allah ya gafarta masa yasa aljannace makomarsa yabamu hakurin rashi

Jibwis Social Media & Publicity Damaturu✍🏼

Innalillahi wa innah ilaihirraji’un Allah Yayiwa Dan Gidan marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungu rasuwa, Abdulmannan Abu...
14/06/2025

Innalillahi wa innah ilaihirraji’un

Allah Yayiwa Dan Gidan marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungu rasuwa, Abdulmannan Abubakar Giro argungu Bayan kajeruwar jinya da yayi

Anjima 2:30pm za’ayi jana’izar sa a filin Idi na Argungu kebbi state

Muna addu’ar ubangiji Allah yamasa rahama yasa aljannace makomarsa 🤲🏼

Jibwis Social Media & Publicity Damaturu✍🏼

*JIBWIS YOBE STATE NIGERIA**JADAWALIN LOKUTAN SALLAR EDUL KHABIR 1446/2025 A DUKKANIN FILAYEN IDI NA KANANAN HUKUMOMIN J...
03/06/2025

*JIBWIS YOBE STATE NIGERIA*

*JADAWALIN LOKUTAN SALLAR EDUL KHABIR 1446/2025 A DUKKANIN FILAYEN IDI NA KANANAN HUKUMOMIN JIBWIS YOBE STATE.*

1*JIBWIS DAMATURU

A.✔️WURI:-
*WAZIRI IBRAHIM PRIMARY SCHOOL MAIDUGURI ROAD DAMATURU*

-LIMAMI:-
*Sheikh Imam Dr Muhammad Dawud Damaturu*

LOKACI:-
*07:30 Am

B.✔️WURI:-
*ZANNAN ZAKARIYA HOUSING ESTATE AIRPORT ROAD DAMATURU*

-LIMAMI:-
*Sheikh Imam Yakubu Isah Muhammad*

LOKACI:-
*07:30 Am

C.✔️WURI:-
*BULA-BULIN PRIMARY SCHOOL, BAYAN TIKE POTISKUM ROAD DAMATURU*

-LIMAMI:-
✔️*Sheikh Imam Yusuf Adam Muhammad *

LOKACI:-
*07:30 Am

D.✔️WURI:-
*BAYAN SCHOOL OF NURSING, MASJIDUL-AQSA KIRIKASAMMA/JERUSALAM GUJBA ROAD DAMATURU*

-LIMAMI:-
*Sheikh Imam Adamu Ali*

LOKACI:-
*07:30 Am

2*JIBWIS TARMUWA

A.Filin Idi : Gareji Motor Car park Babbangida

Sunan Malami : Mallam Sale Mohammed

Lokaci : 9:00am

3*JIBWIS FUNE

A. *Jajere*
Filin idi na gabar da gari
8:30am in sha Allah
Ustaz Malam Alhaji Jajere

B. *Ngelzarma*
Filin Idi na yamma da gidan sarki
8:30am
Malam Ibrahim Ngelzarma

C. *Kolere*
Filin Idi na Kudu da kwaltar hanyar Potiskum
9:00am
Malam Usman Kolere

4.JIBWIS BURSARI

A- DAPCHI
Malami- Malam sale gana Adam
Guri- government Lodge
Lokaci- 8:30Am

B- BAYMARI
Malami- Malam Auwal danga
Guri-cikin asibiti
Lokaci- 8:30am

C-DUMBURI
malami-Malam haruna muhd sani
Guri- sheikh jafar mosque
Lokaci-8:30am

D-MASABA
Malami-malam haruna Hassan
Guri-masaba primary school
Lokaci-9:00am

E- GUBA
Malami- Malam Ali Alh sani
Guri- filin masallacin juma a
Lokaci-9:00am

F-GADINE
Malami- Malam sani Gadine
Guri- Gadine primary school
Lokaci-9:00am

G-GIRWAN
Malami-Malam Alh bello
Guri-Girwan juma a mosque
Lokaci-9:00am

H-BAYA
Malami- Malam Ahmad muhd
Guri-Bayan gari
Lokaci-9:00am

I- DADIGAR
Malami-Malam sani Abdullahi
Guri- Bayan gari
Lokaci-9:00am

J-Dapso
GURI - filin primary school
limami, Malam Abdullahi Sa'id
Lokaci: 8:30Am

5*JIBWIS NGURU

A- FILIN:- Railway
Name:- Dr. Isa Garba Nayaya
Time:- 8:00am

B- FILIN :- 'YAN LILO
Name:- Malam Muhammad Ibrahim Daha
Time:- 8:15am

C- FILIN:- Nurul Huda Kano Road Lasanco
Name:- Sheikh Khamisu Yau Bello
Time:- 8:30am

D- FILIN:- School of health Nguru
Name:- Sheikh Muhammad Umar
Time:- 8:45

6*JIBWIS FIKA

A- 𝐆𝐀𝐑𝐈𝐍 𝐆𝐀𝐃𝐀𝐊𝐀.
IMAM: Imam Idriss Muhammad Gadaka
LOKACI: 08:30am
WURI:- Central Primary School

B- 𝐆𝐀𝐑𝐈𝐍 𝐍𝐆𝐀𝐋𝐃𝐀
IMAM: Imam Ahmad Kura
LOKACI: 08:30am
WURI: Garin Ngalda

C- 𝐆𝐀𝐑𝐈𝐍 𝐃𝐔𝐌𝐁𝐔𝐋𝐖𝐀
IMAM: Malam Murtala Abdullahi
LOKACI: 08:30am
WURI: Garin Dumbulwa

D- 𝐆𝐀𝐑𝐈𝐍 𝐖𝐀𝐙𝐈𝐑𝐈
IMAM: Malam Shu'aibu Garin Waziri
LOKACI: 08:30am
WURI: Garin Waziri

7*JIBWIS YUSUFARI

A.Kumagannam Jibwis Eid adha
Time 8:30am
Imam Abdullahi Goni Maina
Venue:filin dispensary kumagannam

B. Tulotulo Eid adhaTime 9:00am
Imam Malam Mohammed Tahiru Hahijo
Venue:Filin makaranta Tulotulo

C. Moyori Eid adha Time 9:00am
Imam Malam Haruna Babangida
Venue : Moyori JIBWES filin Idi

8*𝐉𝐈𝐁𝐖𝐈𝐒 GASHUA

A- *Filin idi Dake kofar Halluru masjid sheikh Abdullahi Bala Lau Dake Gashua*

𝐋𝐢𝐦𝐚𝐦𝐢 : *Dr. Imam Yunus* *Alhaji umar Gashua (Chief Imam)*

𝐋𝐨𝐤𝐚𝐜𝐢: *8:30am*

B- *Filin idi Dake Umar Suleiman college of Education Gashua*

𝐋𝐢𝐦𝐚𝐦𝐢 : *Sheikh Salisu Dan ladi*
𝐋𝐨𝐤𝐚𝐜𝐢: *8:30am*

9*JIBWIS YUNUSARI

A. Malami Mai Gabatarwa
Malan Usman Zarami

Wuri stohowar kasuwar awaki Yunusari
Karfe 7:20 na safe

B.malami Mai Gabatarwa

Malan Auwal Bako
Wuri Bakin Secretariat Kannamma
Karfe 8:00am

10*JIBWIS MACHINA

A-Filin eidi Machina
Mallan Liman Burah Kaisuwa
8:00 AM

B-filiin edi Dolen machina
Usatas Muhammad Na Sallah
8:30 AM

11*JIBWIS KARASUWA

A-Jajimaji m. Ismail Abdulkadir venue central primary. time 8:40

B-Bukarti m. Muhammad kadai bukarti primary time 8:30

C-Wachakal m. Ismael Abubakar wachakal primary time 8:30

D-Gasma m. Muhammad dumai venue gasma primary health care time 8:30

12*JIBWIS POTISKUM

A Filin idi chadi pri. Sch. 8:00am
Imam Muktar Umar

B.Filin idi Sabon layi pri. Sch. 8:00am
Imam Jibrin Isa

13*JIBWIS GULANI

Eid adha prayer time Gulani 9:30am
Sheikh Ali Abubakar Bara

14*JIBWIS GEIDAM

A .Venue:- Masjid Sheihk Jafar Gashu'a Road
Mai Gabatarwa:-Mallam Babagana Gambo
Time:- 8:30am

B.Venue:- Makaranta Ngadala Primary School
Geidam
Mai Gabatarwa:- Mallam Goni Bukar Karama Geidam
Time:- 8:30am

15*JIBWIS JAKUSKO

Jakusko Bakin GSS
Karfe 8:00

Malam musa Yusuf Jakusko.

Ubangiji yakarbi Ayyukanmu yasa ayi Sallah Lapia.

Jibwis Social Media
Yobe State Directorate✍🏻06-Zhul-Hijja-1446
02-June-2025.

JIBWIS DAMATURU LGAssalamu Alaikum Warahmatullah, Dan Allah Atayamu Yada Wannan Sanarwan Muna So Kowa Yasanya A WhatsApp...
01/06/2025

JIBWIS DAMATURU LG

Assalamu Alaikum Warahmatullah, Dan Allah Atayamu Yada Wannan Sanarwan Muna So Kowa Yasanya A WhatsApp Status Nasa Da Facebook Saboda Sanarwan Ya Isa Ko Ina A Fadin Damaturu👇🏻

✔️JADAWALIN SALLAR EIDUL -KABER A GARIN DAMATURU NA SHEKARAR 1446,AH/2025*

✔️WURI:-
*WAZIRI IBRAHIM PRIMARY SCHOOL MAIDUGURI ROAD DAMATURU*

1-LIMAMI:-
*Sheikh Imam Dr Muhammad Dawud*

LOKACI:-
*07:30 Am

✔️WURI:-
*ZANNAN ZAKARIYA HOUSING ESTATE AIRPORT ROAD DAMATURU*

2-LIMAMI:-
*Sheikh Imam Yakubu Isah Muhammad*

LOKACI:-
*07:30 Am

✔️WURI:-
*BULA-BULIN PRIMARY SCHOOL, BAYAN TIKE POTISKUM ROAD DAMATURU*

3-LIMAMI:-
✔️*Sheikh Imam Yusuf Adam Muhammad *

LOKACI:-
*07:30 Am

✔️WURI:-
*BAYAN SCHOOL OF NURSING, MASJIDUL-AQSA KIRIKASAMMA/JERUSALAM GUJBA ROAD DAMATURU*

4-LIMAMI:-
*Sheikh Imam Adamu Ali*

LOKACI:-
*07:30 Am

SANARWA DAGA JIBWIS SOCIAL MEDIA & PUBLICITY DAMATURU✍🏻

Kungani koh🤣❤️ anbarmu da qalbi fil Madina a status❤️🤧🙏, Allah y karbi IbadahCopy nayi 🚶🏼‍♀️🙌
22/05/2025

Kungani koh🤣❤️ anbarmu da qalbi fil Madina a status❤️🤧🙏, Allah y karbi Ibadah

Copy nayi 🚶🏼‍♀️🙌

Tun kafin Mallam yayi auren fari ya fara Da'awar Sunnah yau gashi har furfura ta cimma Mallam akan wannan aikin, Alhamdu...
14/05/2025

Tun kafin Mallam yayi auren fari ya fara Da'awar Sunnah yau gashi har furfura ta cimma Mallam akan wannan aikin, Alhamdulillah 🥰

Ubangiji ALLAH ya ƙarawa rayuwa albarka. Amin
Sheikh (Dr) Muhammad Kabir Haruna Gombe (حفظه الله ورعاه)

08/05/2025

Sanarwa! Sanarwa!!

✅Shugaban kwamitin matasa na Jibwis Damaturu LG Karkashin Jagorancin Sheikh Imam Adamu Ali

✔️Na Sanar da Al’umma Musulmai Musamman Iyan uwa Matasa Na Damaturu Da kewaye Wa’azin Da kwamitin Ta saba gabatarwa

Rana: Gobe Juma’ah
Lokaci: Tsakanin Magrib da Isha’i
Wuri: Masallacin Jibwis bayan First bank Damaturu

Allah yabada ikon halarta Ameen ya Rabb

Sanarwa Daga Director Jibwis Social Media Damaturu

Jibwis Social Media and Publicity Damaturu✍🏻

Innalillahi wa’innah ilaihirraji’un Shugaban Kungiyar Jibwis Yobe Sheikh Imam Yusuf Adam Muhammad na sanar da rasuwar Ma...
02/05/2025

Innalillahi wa’innah ilaihirraji’un

Shugaban Kungiyar Jibwis Yobe Sheikh Imam Yusuf Adam Muhammad na sanar da rasuwar Mahaifiyar Shugaban Jibwis Damaturu LG Malam Usman Yahaya

Wanda ta rasu yanxu a Special list Damaturu bayan jinya da tayi fama da shi.

Za'ayi Jana’iza Da Misalin Karfe 5pm a Kofar Gidansa dake Tukubar Akawu kusa da Masallacin Juma'ah

Sanarwa daga Ustaz Ahmad bulama musa

Jibwis Social Media & Publicity Yobe State✍🏻

Address

Damaturu Yobe State
Damaturu
A362025J

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abbah Jibreen posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category