28/06/2026
-YADDA ZAKU LALATA DUK WANI SIHIRIN DA AKA YI MUKU.
-Shi Wannan Aikin Ana Yinsa da Daddare Ko Bayan Sallar Asuba ko Bayan Sallar Isha'i Duk Sanda Ka Samu Dama A Waɗannan Lokutan Zaka iya yi.
-Da Farko Zaka Karanta Suratul Yasin Ƙafa Daya Amma Idan Ka zo Kan Wannan Ayar Zaka yi ta Maimaitata Sau 313 ga Ta nan Ayar A Ƙasa.
*وَجَعَلْنَا مِن بَيْنِ أَيْدِيهِمْ سَدًّا وَمِنْ خَلْفِهِمْ سَدًّا فَأَغْشَيْنَاهُمْ فَهُمْ لَا يُبْصِرُونَ
-Sai ka Ƙarasa Surar Shikkenan Ka gama, Ana Son Ka jera Kwana 3 Ko 7 Ka Nayin Wannan Aikin.
-Insha Allahu Duk Sihirin da yake Jikin ka Zai Lalace, Kuma Maƙiyin ka Ko Mai Jifan Naka idan Bai Daina Ba Bala'in Zai Koma Kansa.
-Kai Ko Yawan Gulman ka Da Aibata ka Mutum Yake Yawan yi indai Bai Bari Ba To Zai Shiga Jalala Da Musifa.
-Wannan Sirrin Mujjarbi Ne A Riƙe Shi Da Kyau.
-Wanda Basu da Isasshen Lokacin Yin Wannan Aikin Sai Suyi Mana Magana Zamu Taimaka Musu Wajen Karya Musu Duk Sihirin da Yake Jikinsu.
-Ya Allah Ubangijin Komai da Kowa Ka yi Mana Maganin Maƙiyanmu Na Fili Da na Ɓoye