Emad gadain

Emad gadain Ëmäd gädädïñ dütsë jïgäwä stätë

09/09/2025

Frank Khalid

I accepted 1 fan badge from Frank Khalid.
04/09/2025

I accepted 1 fan badge from Frank Khalid.

Mai Barcelona 🇪🇸🇪🇸🇪🇸🇪🇸
07/08/2025

Mai Barcelona 🇪🇸🇪🇸🇪🇸🇪🇸

🚨 A yau ne za a fitar da jerin sunayen ƴan wasa 30 da za su takarar lashe Ballon d'Or. 🌕⬇️ Ka rubuta mana wanda kake gan...
07/08/2025

🚨 A yau ne za a fitar da jerin sunayen ƴan wasa 30 da za su takarar lashe Ballon d'Or. 🌕

⬇️ Ka rubuta mana wanda kake ganin zai lashe kyautar Ballon d'Or na kakar 2024/25. ⬇️

Kuyi fallowing Dina Domin Samun labaran Wassanni Kai Tsaye 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 Suhaibu Baba A Suhaibu Baba A Yahuza

🔥WASAN BARCELONA NA GABA🔥🏆 Joan Gamper Trophy⚽ FC Barcelona VS Como📅 10/08/2025⏰ 21:00 CEST🏟 Estadi Johan Cruyff⬇️⬇️⬇️⬇️...
07/08/2025

🔥WASAN BARCELONA NA GABA🔥
🏆 Joan Gamper Trophy
⚽ FC Barcelona VS Como
📅 10/08/2025
⏰ 21:00 CEST
🏟 Estadi Johan Cruyff

⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️

Kuyi fallowing Dina Domin Samun labaran Wassanni Kai Tsaye 👇👇👇👇👇👇👇 Suhaibu Baba A Suhaibu Baba A Yahuza

🚨 Yanzu Yanzu: Barcelona ta sutale Ter Stegen, daga muƙamin shi na kyaftin inji  TV3 ©️🔵🔴🧨Wannan babban hukunci yazo sak...
07/08/2025

🚨 Yanzu Yanzu: Barcelona ta sutale Ter Stegen, daga muƙamin shi na kyaftin inji TV3 ©️🔵🔴🧨

Wannan babban hukunci yazo sakamakon mahukunta a Barça da s**a tabbatar Ter Stegen ya rasa alkadarin rike wannan muƙami, musamman da MATS yaƙi baiwa Barcelona bayanan gwajin lafiyar shi.

[Fabrizio Romano]

Yanzu tunda an cire Ter Stegen daga muƙamin kyaftin ɗin Barça, muyi zaɓe tsakanin kyaftin ɗin nan daga yan wasa guda 5

Ga jerin da zanso a bawa, idan ba'a bawa na ɗaya ba, a bawa na biyu, idan shima ba'a bashi ba a baiwa na 3 har zuwa ƙarshe;

1. Raphinha (Wanda nafi so)
2. Dejong
3. Inigo Martinez
4. Pedri
5. Gavi

Ku bayyana mana naku a sashin kwamen mugani.

Akafta 👇👇👇

✅ Kuyi fallowing Dina Domin Samun labaran Wassanni Kai Tsaye 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 Suhaibu Baba A Yahuza

Back at the Bridge on Friday! 🤩🆚 Bayer Leverkusen 🏆 Friendly 🏟️ Stamford Bridge🗓️ Fri 08 Aug⏰ 7pm 🇬🇧
07/08/2025

Back at the Bridge on Friday! 🤩

🆚 Bayer Leverkusen
🏆 Friendly
🏟️ Stamford Bridge
🗓️ Fri 08 Aug
⏰ 7pm 🇬🇧

🔵🔴🔰| A Yau Tawagar Ƙungiyar Barça Zata Dawo Atisaye Bayan Hutun Kwanaki Biyu Da Sukayi , Zasu Yi Atisaye Biyu A Yau Alha...
07/08/2025

🔵🔴🔰| A Yau Tawagar Ƙungiyar Barça Zata Dawo Atisaye Bayan Hutun Kwanaki Biyu Da Sukayi , Zasu Yi Atisaye Biyu A Yau Alhamis.🚨✅



‼️⚫|A Yanzu Haka Mai Horar Da Kungiyar Fc Barcelona Hansi Flick Yana Da Kungiyoyi Guda Biyu 2 Wadda Zata Iya Fafatawa Da...
07/08/2025

‼️⚫|A Yanzu Haka Mai Horar Da Kungiyar Fc Barcelona Hansi Flick Yana Da Kungiyoyi Guda Biyu 2 Wadda Zata Iya Fafatawa Da Cewa Ƙungiya A Fadin Duniya Shin Wa Kuna Ganin Wannan Kungiyoyin Ga Flick Za Su Iya Yin Nasara Akan Kowacce Ƙungiya Kuwa ?

Kuyi fallowing Dina Domin Samun labaran Wassanni Kai Tsaye 👇👇👇👇👇👇👇👇👇 Suhaibu Baba A Suhaibu Baba A Yahuza

Wan wasan Barcelona wato fablo gavi yacika shekata 23 aduniya Happy birthday 🎂🎂🎂 my players 🎉
07/08/2025

Wan wasan Barcelona wato fablo gavi yacika shekata 23 aduniya
Happy birthday 🎂🎂🎂 my players 🎉

Address

Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Emad gadain posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category