Bin Aliyu Isa online Business

Bin Aliyu Isa online Business Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bin Aliyu Isa online Business, Grocers, Titin Bishir Idris Nadabo Road funtua, Funtua.

IDAN KA KIRA MUTUM DAI-DAI LOKACIN SALLAH YA KASHEKo wane gari sun san lokutan sallarsu tun daga Asuba har zuwa Isha'i A...
12/02/2024

IDAN KA KIRA MUTUM DAI-DAI LOKACIN SALLAH YA KASHE

Ko wane gari sun san lokutan sallarsu tun daga Asuba har zuwa Isha'i

Amma duk da haka sau da yawa idan kana cikin masallatanmu za ka ji ana yawan kiran mutane a waya📲 suna kashewa ana sake kiransu

Haka kuma sau da yawa wasu limamai kafin su yi kabbarar harama bayan sun ce a daidaita sahu sai sun ce "a kashe waya ko sanyata Silent"

Amma duk da haka kafin a gama sallah sai ka ji wayoyi suna ta ringing🤔

YA KAI WANDA KE KIRAN MUTANE A DAIDAI LOKACIN SALLAH

Idan ka kira mutum a daidai lokacin da ake sallah kuma ya kashe me zai hana ka dan bashi minti 5 zuwa 7 sannan ka sake kira?

Mafi yawan sallarmu ba ta wuce 5 to 10 minutes, mun san akwai uzuri da zai sa a nemi mutum ruwa a jallo amma shin ya za ka yi da haƙƙin masu sallar da yawan kiran da kake yi ana sallah ya ɓatawa rai ko kuma ya hanasu natsuwa?

KAI KUMA WANDA AKE KIRA A WAYA📲 A MASALLACI KA ƘI KASHEWA KO KUMA KA KASHE KA ƘI SAWA SILENT HAR A SAKE KIRA

Ka sani cewa samun natsuwa a sallah yana daya daga cikin abubuwan da ke sa sallah ta kammala (ta inganta)

Abunda ya fi shi ne idan ka shiga masallaci ka saka wayarka Silent, idan kuma ka manta baka sakaba har aka kiraka kana sallah wayarka ta yi ringing ka yi kokari nan take ka kashe, kuma da ka kashe ka Sakata Silent

Wani zai ce mai gidana ne ko babana ko wani mai Girma a wurina ya kirani ba zan iya kashewaba
Ya kamata ka san cewa lokacin da kake sallah kana ganawa ne da Allah, ka kuma san cewa Allah ya fi duk wani mai Girma a wurinka Girma

Kuma akwai hanyoyin da ake hana waya Ƙara (Ringing) idan ta fara Ringing kamar ka danna wurin ragewa waya Ƙara ko kuma wurin kashe wayar(Idan wayarka Touching ce)
Ko kuma ka danna daya daga cikin Malatsan wayarka (Idan Keypad ce)
Nan take Ringing din wayarka zai bar Ƙara kuma kiran ba zai yankeba

Wasu ma dauka suke yi wai wata bajinta ce ko wani abun a yaba (addinance) idan aka kirasu s**a barta tana Ringing
Har suna ganin idan sun kasheta sun yi aiki a c

ANNOUNCEMENT! ANNOUNCEMENT!! ANNOUNCEMENT!!!Katsina State College of Health Science and Technology, Katsina (COHESKAT)Wi...
06/02/2024

ANNOUNCEMENT! ANNOUNCEMENT!! ANNOUNCEMENT!!!
Katsina State College of Health Science and Technology, Katsina (COHESKAT)
Wishes to inform the general Public that the sales of online form for admission into non JAMB based programmes for 2024/2025 Academic session, commence from Wednesday 7 February, 2024 to Friday 29 March, 2024 interested applicants are to visit the college website: www.coheskat.edu.ng for detail.
The cost of the form is #3,500.

BEE NETWORK Bee network sunata fito da events daban daban suna bada reward akai daga ciki akwai sauke app din (4E global...
05/02/2024

BEE NETWORK
Bee network sunata fito da events daban daban suna bada reward akai daga ciki akwai sauke app din (4E global) wannan exchanger ce,wanda idan kayi zaka yi connecting UID dinka, sai suyi rewarding dinka a wallet din na 4e, ga dukkan Alamu ankusa shiga mainet, wanda ya dena (mining) ya dawo bakin aiki wanda kuma ba yayi yayi qoqari ya samu rabonsa kafin abun ya matse sosai RABBI YA BAMU SA'A AMEEN; kar amanta da ni a saka refarral dina wannan shiyake qara mana kwarin gwiwar kawo duk wani abu da muke ganin za'a samu ladan sa refarral code: Bee Network is the world's largest web3 interactive platform. Join by invitation and earn Bee for bigger fortune with one click. Use my invitation code to join and get 1 Bee for free: binaliyuisa. Download at https://j.bee.com/s?a=binaliyuisa

MY MENTOR DIGITAL PROF
22/11/2023

MY MENTOR DIGITAL PROF

Menene Cyber crime?√√ Cyber crimes (watau laifukan intanet) na nufin ayyukan da ba bisa ka'ida su ke ba waɗanda ake yi t...
17/11/2023

Menene Cyber crime?

√√ Cyber crimes (watau laifukan intanet) na nufin ayyukan da ba bisa ka'ida
su ke ba waÉ—anda ake yi ta amfani da kwamfutoci, cibiyoyin sadarwa
(networks), ko na'urorin dijital (digital devices). WaÉ—annan ayyukan assha na da dimbin yawa kuma ana aiwatar da su ta hanyoyi mabanbanta

« Ga Misali: »

1» Hacking: Shiga kwamfuta ko cibiyoyin sadarwa ba tare da izini ba
da niyyar satar bayanai, dagwalgwala ayyuka ko rushe ayyuka.

2» Phishing: Aikawa da sakonnin email na yaudara ko kuma gina
websites domin yaudarar mutane wajen bayyana muhimman
bayanan su kamar password ko lambar asiri ta katin banki na zarar
kudi.

3» Malware: Software ta farautar keta kamar viruses, ransomware, da
spyware wadanda kan iya shiga na’urori don cutarwa ko satar
bayanai. Misali ita ce ransomware da ke boye bayanan files (encrypting file)
yadda mazambatan za su ce sai an biya kudin fansa kafin su
warware files din.

4» Identity Theft: Sacewa da amfani da bayanan sirri na wani ba tare
da izini ba, galibi don samun kuÉ—i.

5» Data breaches: Shiga kwamfuta ko kafofin sadarwa ba da izini ba
da satar bayanai masu mahimmanci, kamar bayanan kuÉ—i ko
bayanan abokin ciniki.

6» Distributed Denial of Service (DDoS) Attacks: Ingiza bayanai ga
kwamfuta ko cibiyar sadarwa don haifar da ambaliyar da za ta kasance sanadiyyar hana kwamfutar ko cibiyar sadartar aiki kamar
yadda su ka saba. Rashin tsaron yanar gizo babbar matsala ce ga daidaikun mutane, ga
harkar kasuwanci da kuma ga gwamnati. Ta kan haddasa asarar kudi, asarar bayanan sirri, da kuma lalacewar ko kuma sandarar muhimman kayayyakin more rayuwa (critical infrastructure).

= Daga Malamina Mentor Professor Isa Ali Pantami, CON. Allah Ya Karawa Ilimi Albarka💖
© Dalibin Prof. Isa Ali Pantami

Mai shirya finafinai a masana'antar Kannywood, Mustapha Ahmad wanda aka fi sani da Alhaji Sheshe, ya maka Abdallah Amdaz...
16/11/2023

Mai shirya finafinai a masana'antar Kannywood, Mustapha Ahmad wanda aka fi sani da Alhaji Sheshe, ya maka Abdallah Amdaz a kotu kan kalamansa da ya yi a ofishin Hisbah ranar Litinin.

Alhaji Sheshe ya ce shi mutum ne mai son zaman lafiya, kuma yana zaune da kowa lafiya, yana da mutunci a idon jama'a, saboda haka yake so kotu ta bawa Amdaz umarnin bada hakuri cikin awanni 48 bisa zargin bata masa suna.



16/11/2023

3MTTIf you know that you applied for 3MTT program kindly log to your profile and check if you have been approved..I just...
16/11/2023

3MTT
If you know that you applied for 3MTT program kindly log to your profile and check if you have been approved..

I just got mine this morning and my learning journey will begin on 4th of next month..

ALLAH yasa muyi program din a sa'a..

Cyber security

11/11/2023

Godiya ta tabbat ga mai Kowa mai komai mai yanda yaso a yayin da yaso ko anso ko ba'aso lillahi wahidul khahhar tsira da aminci s**ara tabbata ga ANNABI MUHAMMAD (S A W)

Address

Titin Bishir Idris Nadabo Road Funtua
Funtua

Telephone

+2348165020617

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bin Aliyu Isa online Business posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bin Aliyu Isa online Business:

Share

Category