22/08/2025
SUBHANALLAHI 🥺🥺
Yanzu babu daɗewa nake samun labarin ban*dit sun fito tsakanin Mahuta zuwa Ɗandume har sun ka*she mutum ɗaya kuma sun kwashi mutanen ba a tantance adadi ba, sannan sun harbi mutane ciki hada Ɗan uwa abokin karatun mu Ahmad Alkassim Maigoro Dandume 😭
Muna roƙon Allah ya bashi lafiya ya kuɓutar da sauran mutanen sannan ya gafarta ma wanda s**a kashe ya kuma kawo mana ƙarshen wannan masifa 🤲🙏