AREWA AYAU

AREWA AYAU Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AREWA AYAU, Grocers, Funtua.

13/04/2026
Wannan wane irin ta'addanci ne na rashin ImaniInna LillaHi Wa Inna IlaiHi Raji'unƳan bindiga sun harbe jariri sabuwar ha...
13/08/2025

Wannan wane irin ta'addanci ne na rashin Imani

Inna LillaHi Wa Inna IlaiHi Raji'un

Ƴan bindiga sun harbe jariri sabuwar haihuwa, don uwarsa ta ji zuwan su ta labe ta bar shi a garin Kabara ta Malumfashi

Wani mazaunin yankin, Daga Nabil Yahaya Karfi a yanzun cikin daran nan ya wallafa cewa

"Saboda tsabar rashin imani barayin da s**a shiga garin Kabara da ke Yaba ward karamar hukumar Malumfashi, sun harbe jariri sabon haihuwa bayan mahaifiyarsa ta gudu ta boye tabarshi.

Allah ka saka mana"

13/08/2025

Shin wai sai yaushe za a gyara?

Ayayinda mutanen arewa suke Fama da matsalar tsaro a yankunansu wasu na fama da matsin rayuwa Amma ahaka shugabanninmu suke tafiya suna kashe makudan kudi awajen yawon da bashi da amfani gaba daya awajen al'ummar dasuke mulka anya idan akace za acigaba da tafiya ahaka haka zata cimma ruwa kuwa.

Address

Funtua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA AYAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category