Ashabulkahfi gano

Ashabulkahfi gano Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ashabulkahfi gano, Grocers, Gano.

16/04/2026
Yaya Alummar jahar kano zasuji indan Gwamnatin ta saki  Abdul jabar kabara . Kamar yadda WASU bangarori s**e Harsha sheH...
03/10/2025

Yaya Alummar jahar kano zasuji indan Gwamnatin ta saki Abdul jabar kabara . Kamar yadda WASU bangarori s**e Harsha she
Hakan???????

Ya kamata a saki Sheikh Abduljabbar ayi masa nasiha. Inji Dr. Ahmad Gumi.,Shahararren malamin addinin Islama a Nijeriya,...
01/10/2025

Ya kamata a saki Sheikh Abduljabbar ayi masa nasiha. Inji Dr. Ahmad Gumi.,

Shahararren malamin addinin Islama a Nijeriya, Sheikh Dr. Ahmad Gumi, ya bayyana ra'ayinsa na tsayuwa a kan adalci a kan kowane Musulmi, a ciki yana mai bayyana shari’ar Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara da ra'ayin kawo karshenta, yana mai cewar “Ya kamata a saki Abduljabbar.”

Dr. Gumi, ya bayyana haka ne a cikin wata hira da ta bayyana a kafafen sada zumunta a ranar Litinin din nan wadda Jaridar Taskar Labarai ta kalla, inda ya jaddada cewar batutuwan addini ya kamata su kasance cikin tattaunawa da ilimi, ba cikin dauri ko takura ra’ayi ba.

Allah sarki Bawan Allah haka yachi gaba da Kira yana kuka yana fadin Kuzo mu tsaftache manzan Allah
01/10/2025

Allah sarki Bawan Allah haka yachi gaba da Kira yana kuka yana fadin Kuzo mu tsaftache manzan Allah

Dan Allah amin wannan alfarmat a zaunar da lawan triumph da malam abduljabbar Abduljabbar:yamasa tambayalawan truimph:ab...
30/09/2025

Dan Allah amin wannan alfarmat a zaunar da lawan triumph da malam abduljabbar
Abduljabbar:yamasa tambaya
lawan truimph:abashi minti goma ya wanke kansa

Address

Gano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ashabulkahfi gano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category