30/07/2025
Magana Daga bakin jagora cikin hikima,a hakikΓ tsakaninmu da Allah saide godiya.
Tsayuwarsa maganarsa komai nasa cikin nutsuwa, muna rokon Allah da tsarkakan sunayensa 99 yanda yasamu kwarin gwuiwar tsayawa haka agaban jama a Allah kasa haka acikin zauren majalissa wajen kawowa yankin ΖAΖURA da GARKI cigaba.
β