Top celebrities party of Kano North

Top celebrities party of Kano  North Kano North All Social Medias Platform

Ita Ɗaukaka a Facebook mataki uku ce: 1. Akwai wanda yake samun ɗaukaka iyakar tsahon ransa in dai zai hau Facebook yayi...
20/10/2023

Ita Ɗaukaka a Facebook mataki uku ce:

1. Akwai wanda yake samun ɗaukaka iyakar tsahon ransa in dai zai hau Facebook yayi rubutu tabbas za'a bibiya kuma kullum yana ƙara samun sababbin mabiya (Misali irin ɗaukakar Ali Nuhu a Kannywood.

2. Akwai wanda yake samun ɗaukaka na tsahon wani lokaci saboda yasamu wata dama wacce da zarar ta tafi masu bibiyarsa za su barshi (Misali irin ɗaukakar Ibrahim Maishunku a Kannywood.

3. Akwai wanda yake samun ɗaukaka na takaitaccen lokaci ma'ana yayi wani abun bajinta ayi ta tattaunawa akansa na sati ɗaya ko biyu daga nan sai ya koma irin yadda yake a baya (Misali kamar irin ɗaukakar Zahardeen Sani a Kannywood.

Anan Facebook kusan duk shekara sai an samu sababbin mutane musamman mata wadanda zaka ga ana yayinsu kafin a ajiyesu a ɗauko wasu.

Mafi yawancin waɗanda suke daukaka tauraronsu ya dusashe dama fa ba marubuta bane ba babu wani rubutu da sukeyi wanda za'a ci gaba da bibiyarsu saboda shi.

Duk yawan followers ɗinka idan baka da abinda zaka rubuta ko kuma wani salo da kafi ƙwarewa akansa watarana zasu watse su barka. Don haka duk salon da ka iya to ka ingantashi.

Note: Post ɗina na masu neman kuɗi ne ko koyar da wani Ilimi a Facebook Duk wanda yake ganin followers shirme ne to ya rike comment ɗinsa domin akwai mutanen da Facebook ɗin da muke rainawa shine cinsu shine shansu.© Wazir neh ✍️

Idan kana da Binance ka dauki wannan hoton Ronaldo din kaje kasaka a wannan gurin zakaga claim Saika danna, zasu baka ky...
18/10/2023

Idan kana da Binance ka dauki wannan hoton Ronaldo din kaje kasaka a wannan gurin zakaga claim Saika danna, zasu baka kyautar NFT Wanda bamusan darajarsa ba a yanzu.

Supply na NFT din 50k ne, Sannan za'a gama rabawa cikin kwana 13 kawai.

           👇👇👇(1) dawo da martar bar social media a idon  Al Umma(2) samarda hanyoyin tallata al'adun Hausa da tallata h...
17/10/2023


👇👇👇

(1) dawo da martar bar social media a idon Al Umma

(2) samarda hanyoyin tallata al'adun Hausa da tallata hajarmu ta hanyoyi masu sauki

(3) Yin siyasa mai tsafta ba da gaba ba

(4) koyarda kananan Yan social media yanda zasuyi rubutu, babu cin mutunci ko izgili.

(5) bayyana gundarin ma'anar siyasa da yadda akeyinta musamman a social media.

17/10/2023

👇👇
(1) dawo da martar bar social media a idon Al Umma

(2) samarda hanyoyin tallata al'adun Hausa da tallata hajarmu ta hanyoyi masu sauki

(3) Yin siyasa mai tsafta ba da gaba ba

(4) koyarda kananan Yan social media yanda zasuyi rubutu, babu cin mutunci ko izgili.

(5) bayyana gundarin ma'anar siyasa da yadda akeyinta musamman a social media.

Yadda za ka sanyawa Account ɗinka na facebook   kyauta🤗Domin sanya wa account ɗinka black badge, sai ka je Playstore ka ...
13/10/2023

Yadda za ka sanyawa Account ɗinka na facebook kyauta🤗

Domin sanya wa account ɗinka black badge, sai ka je Playstore ka yi downloading na wannan abubuwan guda uku

Via browser
VPN lat
Notepad

Daga nan sai kayi login facebook account ɗinka ta cikin via browser. Bayan ka yi login sai ka je settings na Fbook account ɗinka sai ka shiga account center.

Akwai facebook black badge script da za ka yi Copy dinsu sai ka je notepad ka yi editing ka sanya sunanka.
For more details WhatsApp me 08140415513

11/10/2023

Alhmdllh kungiyar TCP nayiwa kowa barka da zuwa🤗🤗

Address

Along Gwarzo Road
Garo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Top celebrities party of Kano North posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category