Feeding the Needy Foundation Gombe State

Feeding the Needy Foundation 
Gombe State Food donation compassion and empathy to the society. improve the lives of poor's around the world..�

"MASHA ALLAH"SAKO YA SHIGO Muna matukar Godiya So sai Ibrahim Sidi Marafa  da Gudumawar Da kabayar wa wanna Kungiya ta F...
25/09/2024

"MASHA ALLAH"
SAKO YA SHIGO
Muna matukar Godiya So sai Ibrahim Sidi Marafa da Gudumawar Da kabayar wa wanna Kungiya ta Feeding the needy Foundation

30/08/2024

ALHAMDULILLAHI JAMA'A SUNA GODIYA

Feeding the Needy Foundation
Gombe State Tagudanar Da aikinta na farko
Ajihar Gombe
Gaskia jaamaa suna Godia Abun baacewa komai saidai Allah yasakawa Dukkan Wanda s**ataimaka da alkhairi Allah yakarba mana

Wanda s**a taimaka da Dukiyansu da shawarwari da lokaci da karfi Allah yasakawa kowa da alkhairi Wanda sukeson taimakawa basu samu damaba Allah yahorewa Kowa aiki dai insha Allah yanzu akasoma

SAKO YASHIGO MUNA GODIYA🙏Walhy Bansan akwai masu zuchiyan taimakon talakawa dayawa Haka a Gombe ba saida wannan aikin al...
21/08/2024

SAKO YASHIGO MUNA GODIYA🙏

Walhy Bansan akwai masu zuchiyan taimakon talakawa dayawa Haka a Gombe ba saida wannan aikin alkhairin yataso kowa saidai kaji support dakara mana kwarin Guiwa akan wannan aikin alkhairi Damuka Dauko yake mana

Muhammed Aliyu Baba Kilin Ubangiji Allah yabiyaka da Gidan Aljanna
Yajikan iyayenka Allah yasa amizani Feeding the Needy Foundation
Gombe State Allah yasa mufara cikin nasara Allah yakarba mana

20/08/2024

8031109912 Opay
Ibrahim Babayo
Feeding the Needy Foundation
Gombe State Duk Abunda Allah yahore maka Fatammu Allah yakarba

19/08/2024

Akwai Bawan Allah Dayasa Naira Dubu Dari 100,000 AGidauniyan Feeding the Needy Foundation
Gombe State
Don Allah kumasa Addua Alkr

Address

Manawachi Qauters Gombe
Gombe
760001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Feeding the Needy Foundation Gombe State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category