30/11/2025
A madadin zawuyyar Sheik Malam Garba Mai Idi Gombe state, Muna Mika sakon ta,aziyya ga yan uwa tijjanawa bisa rashin da mukayi na Sheik Dahiru Usman bauchi,
Muna rokon uban giji yaji Kansa da rahama, ya Sadashiv DA annabi Muhammad S.A.W