Abu Ammar Abu Ilham

Abu Ammar   Abu Ilham Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abu Ammar Abu Ilham, Gombe Town City, Gombe.

Breaking: Iranian warship has been sunk by American submarine in the Indian Ocean while returning from International Fle...
05/03/2026

Breaking: Iranian warship has been sunk by American submarine in the Indian Ocean while returning from International Fleet Naval exercise in India. Since World War II this marks the first sinking of an enemy ship by torpedo.

32 sailors have been rescued with severe injuries, while 148 still remain missing.

Sad News For Iran, They've Lost another important warship.

Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'oon Sun kashe Abba 😭
05/03/2026

Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'oon

Sun kashe Abba 😭

Armed bandits have killed a young man named Abba, whom they abducted in Zamfara State, after the community raised and pa...
05/03/2026

Armed bandits have killed a young man named Abba, whom they abducted in Zamfara State, after the community raised and paid N10 million as ransom. The kidnappers initially released a video beating him and demanding payment, then accepted the money but refused to release him, insisting on three additional motorcycles. Tragically, they later called to announce that they had executed the victim despite receiving the funds.

A funeral prayer Salatul Ga'ib(funeral without the co**se) is expected to be held for him tomorrow, Friday, at Premier Road in Gusau town. Both Hausa Rariya and Mikiya Hausa blogging pages reported the heartbreaking development, with widespread calls for justice and prayers: "Allah ya gafarta masa" – May Allah forgive him and grant him Aljannatul Firdaus.

TABBAS ALLAH NE YA KARE IRAN DAGA BABBAN TUGGUN DA AKA SHIRYA MATA....A wannan hari da Amurka da Izra@ila s**a kai a yau...
28/02/2026

TABBAS ALLAH NE YA KARE IRAN DAGA BABBAN TUGGUN DA AKA SHIRYA MATA....

A wannan hari da Amurka da Izra@ila s**a kai a yau asabar sun gama tattara bayanai akan yadda zasu kawar da shugabannin Iran lokaci daya, amma Allah cikin rahamarsa sai ya jare mummunar kaddara daga faruwa...

Sun kai farmaki akan

Jqgora Ayatollah Khamenei

Shugaban Iran Masoud Pezeshkian

Chief of Staff Abdolrahim Mousavi

Defense Council Secretary Ali Shamkhani

Supreme National Security Council Secretary Ali Larijani

Tare da sauran Shugabannin Addini dana soja na Iran..

Jama'a a dinga karanta Hasbunallahu wa ni'mal wakeel tare da sauran adduoin Allah ya cigaba da kare kasar Iran da shugabanninta...

Ko dabbobi basa yiwa dan adam irin abunda yan ta'addan fulani suke musu, rashin imanin yayi yawa, ya Allah ka tozarta du...
28/02/2026

Ko dabbobi basa yiwa dan adam irin abunda yan ta'addan fulani suke musu, rashin imanin yayi yawa, ya Allah ka tozarta duk wani me hannu a cikin wannan abun. Ka kawo wa kasar mu sauki.

28/02/2026
YANZU-YANZU: 1řâñ ta sake kai hari kan Qatar, Bahrain, Kuwait, da United Arab Emirates (UAE) ta hanyar harba makamin Hyp...
28/02/2026

YANZU-YANZU: 1řâñ ta sake kai hari kan Qatar, Bahrain, Kuwait, da United Arab Emirates (UAE) ta hanyar harba makamin Hypersonic.

A cikin wani sabon mataki na yakin da ke kara tsananta tsakanin 1řâñ da kasashen yammacin duniya (musamman Æmùákà da |sra¡|a), hukumomin 1řâñ sun yi amfani da makamin hypersonic, makami mai matukar sauri fiye da sau 5 na saurin sautin sauti wanda aka hada shi don tsallake tsarin kariya na kasa da kasa.

Wannan ya biyo bayan hare-haruka da aka kai kan 1řâñ ta sojojin Æmùákà da |sra¡|a a baya.

Makamin hypersonic da ake magana a kai ana kiransa Fattah wanda Iran ta bayyana yana iya kai hari a nesa mai tsawo da kuma tsallake matakan kariya.

Masu fasaha sun bayyana cewa irin makamin hypersonic a matsayin wanda ba a saba samu ba saboda gudun sa da kuma motsi mai kaifi, wanda ke sanya shi da wuya a gano shi da kuma kashe shi kafin ya kai ga burin da aka nufa.

Amfani da makamin hypersonic yana nuna karuwar matakin fasaha da kishin kai na sojojin 1řâñ, domin nuna kwarewarta a idon duniya.

Allah Ya Raya 🙏💯🥰
23/02/2026

Allah Ya Raya 🙏💯🥰

Sarki Ali Nuhu tare da Prof. Mansur Isah Yelwa
23/02/2026

Sarki Ali Nuhu tare da Prof. Mansur Isah Yelwa

ALLAH SARKI: Hoton farko, Aliyu Ahmad Khalid Ne A Shagonsa Kafin Gobara A Kasuwar SingaHoto na biyu kuma bayan gobara ta...
23/02/2026

ALLAH SARKI: Hoton farko, Aliyu Ahmad Khalid Ne A Shagonsa Kafin Gobara A Kasuwar Singa

Hoto na biyu kuma bayan gobara ta ritsa da shagon sa, ya fara sabon kasuwanci daga farko.

Allah Ya mayar masa da alkairi.

Daga Mutawakkil Gambo Doko

ALLAH SARKI: Yadda wasu daga cikin ‘yan kasuwar Singa da gobara ta ritsa da su s**a fara kasa kayayyakin da suke sayarwa...
23/02/2026

ALLAH SARKI: Yadda wasu daga cikin ‘yan kasuwar Singa da gobara ta ritsa da su s**a fara kasa kayayyakin da suke sayarwa a bakin shagunan su, bayan gobarar ta cinye musu dukiyarsu.

Albarkacin wannar watan na Ramadan ya Allah duk wani musulmi namiji ko mace ya Allah ka sauqaqa rayuwar Amin...

Address

Gombe Town City
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Ammar Abu Ilham posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share