Ahmad Abulfathi haroon

Ahmad Abulfathi haroon Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ahmad Abulfathi haroon, Grocers, Tudun wada, Gwada.

Banyiwa yan arewa alkawarin bude boda ba a lokacin yakin neman zabebaba tinubu
10/05/2023

Banyiwa yan arewa alkawarin bude boda ba a lokacin yakin neman zabe

baba tinubu

07/05/2023

LABBAIKA YA RASULULLAH
(S A W)

*Abin mamaki da yawa mutane zikiri da salatin Annabi suna burgesu Amma kawai tinanin lokacin da zasu ware don yin zikiri...
07/05/2023

*Abin mamaki da yawa mutane zikiri da salatin Annabi suna burgesu Amma kawai tinanin lokacin da zasu ware don yin zikirin da kuma tinanin in amfara ba a bari shi ke hanasu shiga

Haba mallam...!!!

*Kenan ka yarda kana da lokacin yin zunubi amma bakada lokacin daza ka tuba?

*Kar kabari shedan yayi wasa da hankalinka Alkhari na kwarara kusa da kai baka amfana dashi ba.

* Allah yakara tsaremu daga tarkon shedan Ameen alfarmar annabi s a w

07/05/2023

BABBAR NI IMAR ALJANNA AKWAI ANNABI S A W ACIKIN TA

Address

Tudun Wada
Gwada

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahmad Abulfathi haroon posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category