GWADA TV

07/09/2026

Jawabi daga bakin malaman garin gwada akan Rally maulud

Innalillahi wainna ilaihi rajiun Allah yayima Zainab wato Talatuwa naciki shirin film din Labarina RasuwaAllah yayimata ...
07/09/2026

Innalillahi wainna ilaihi rajiun

Allah yayima Zainab wato Talatuwa naciki shirin film din Labarina Rasuwa

Allah yayimata Rahama

KBM ta ci gaba da tattaunawa da al’umma a Bosso LGA.Jiya, KBM ta ziyarci Kodo, Shata da Garatu Wards, inda ta gana da ma...
07/09/2026

KBM ta ci gaba da tattaunawa da al’umma a Bosso LGA.

Jiya, KBM ta ziyarci Kodo, Shata da Garatu Wards, inda ta gana da mata, matasa da dattawa tare da sauraron bukatun al’umma da kuma tallafa wa wasu ayyukan ci gaba.

Muna ci gaba da kai sakon Bago/Yakubu 2027 zuwa ga al’umma.

06/09/2026

ECWA INTERNATIONAL PASTOR'S APPRECIATION SUNDAY 2026
BY REV. JOSEPH C. YAKUBU (JP)
SHIRORO DCC CHAIRMAN
Likee
Viral
Ecwa Youth Fellowship Int'n, Shiroro Dyc
Ecwa Minna Lyc
TOP Comments
fans
GWADA TV
Following
Friends
D3TV
KUTA TV
Tsalle Daya
DAZA TV
ZARAR BUNU
Comr George Iliya Dogun
ERANA TV
1st Ecwa Church Tawali Gwada

Dani ake kai ruwa Rana, Akai Gwauro akai mari, A Siyasar Egwa/Gwada Ward,  Amman Babu abinda Yan siyasa S**a Tsinanamin....
06/09/2026

Dani ake kai ruwa Rana, Akai Gwauro akai mari, A Siyasar Egwa/Gwada Ward, Amman Babu abinda Yan siyasa S**a Tsinanamin.

Cewar Wani Matashi Dan Gwagwarmayar siyasa, Shafiu Gwada

Me zakuce?

ZABEN 2027 NA KASA:Ana sa ran ’yan Majalisar Dokokin Jihar Niger guda 11 da ke kan mulki za su sauya sheka zuwa Jam’iyya...
06/09/2026

ZABEN 2027 NA KASA:
Ana sa ran ’yan Majalisar Dokokin Jihar Niger guda 11 da ke kan mulki za su sauya sheka zuwa Jam’iyyar PDP, tare da Nami.
— Ability, wani jigo a jam’iyyar PDP, ya bayyana haka

Daga
HRCMT

06/09/2026

Daracta janar na kungiyar Ayuka kamar Ruwa (Projects na Water) na sanata Sani musa 313 ya gana da shuagabanin Kungiyar na reshen karamar hukumar Chanchaga na jahar neja

06/09/2026

Shirin na zaune baga gari ba

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!Iyalan Shararen Dan kasuwannan Kamaludeen Abdulhamid Wanda akafisani da ABUJA BOY, Suke far...
06/09/2026

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!

Iyalan Shararen Dan kasuwannan Kamaludeen Abdulhamid Wanda akafisani da ABUJA BOY, Suke farincikin Sanarma Yan'uwa da Abokan Arziki na Shirin Angwan cewa da Amaryarsa Mallama Rasheeda Umar, Wanda Za'agudarda Shagulgulan Bikin kamar Haka👇

‎A madadin daukacin ma’aikatan GwadaTV, muna taya Manajan Daraktanmu 2, na kutatv Comr. Arafat Salihu, murnar zagayowar ...
06/09/2026

‎A madadin daukacin ma’aikatan GwadaTV, muna taya Manajan Daraktanmu 2, na kutatv Comr. Arafat Salihu, murnar zagayowar ranar haihuwarsa.

‎Muna addu’ar Allah Ya ƙara masa tsawon rai mai albarka, lafiya da zaman lafiya.

‎Barka da ranar haihuwa, Allah Ya ƙara shekaru masu albarka.

Address

Opposite Bawyi Micro Finance Bank Gwada
Gwada

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GWADA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share