CHIKA Malami Campaign Page

CHIKA Malami Campaign Page 2027 INSHA ALLAH
BABU GUDU BA JA DA BAYA

Ubangidan Fita Kunya🇳🇬
23/05/2026

Ubangidan Fita Kunya🇳🇬

Affirmation of our Gubernatorial and Central Senatorial candidates will hold today by 2 at our party headquarters!Abubak...
23/05/2026

Affirmation of our Gubernatorial and Central Senatorial candidates will hold today by 2 at our party headquarters!

Abubakar Malami, SAN
Aminu Bande

18/05/2026
With Azed Abiru – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
17/05/2026

With Azed Abiru – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

Allah sarki Lokacin da Former Attorney general of Federation, Minister Of Justice Abubakar Malami San, ya karbe kyaututt...
16/05/2026

Allah sarki Lokacin da Former Attorney general of Federation, Minister Of Justice Abubakar Malami San, ya karbe kyaututtuka da Dama akan kokarin Da yayiwa kasarnan Kuma shi mutum Ne Mai Gaskiya Da Rikon Amana Amma Kuma Allah sarki
Yan Apc sunsaka shi gaba Amma wannan Ba Abin Damuwa Bane Dama shi Mai Gaskiya Dole zai fuskance Jarrabawa Mudai kawai Kai Muke so Badan Abin Duniya ba Sai Don Gaskiyarka Da muka Gani ABaya Kusani Cewa Idan Bamu Zabi "ABUBAKAR MALAMI SAN" Ba A 2027 Toh Gaskiya Mu Yan jahar Kebbi Munyi kuskure Bazamu san waye Malami ba Sai mun Bincika tarihinsa na Baya Zamu ga kalar Gwagwamayar da yasha a kasannan Da Kuma gaskiyar da yarike Mai Hankali ne zai Gane Me Nake N

✍️✍️✍️
AMBASSADOR DIYAULHAQ A ZAKI
GLOBAL PEACE CHAIN ⛓️⛓️⛓️
KEBBI STATE
GWANDU L/G

Barkan ku Da Jumu'a Ilahirin jama'ar Jahar Kebbi
15/05/2026

Barkan ku Da Jumu'a Ilahirin jama'ar Jahar Kebbi

Address

Kebbi State
Gwandu

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CHIKA Malami Campaign Page posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category